Connect with us

TATTAUNAWA

Ya Kamata A Rage Kwanakin Da Mahajjatan Nijeriya Ke yi A Saudiya – Malam Usman Tilde

Published

on

Malam Usman Yusuf Tilde shi ne Jagoran aikin Hajji na Karamar Hukumar Toro da ke Jiher Bauchi, kuma daya daga cikin Malaman da aka ware don yi wa mahajjatar Jihar bita game da aikin hajji. A makon nan ya sami tattaunawa da wakilimmu dake Jos Lawal Umar Tilde a gami da ragin kudin aikin hajjin wannan shekara da Gwamnatin Tarayya ta yi wa maniyyatan Kasar nan, sannan ya nemi a rage yawan kwanakin da Mahajjatan Nijeriya ke yi a kasa mai tsarki, ko mene ne dalilinsa? A karanta hirar a ji kamar haka:

Advertisement
Click to comment

labarai

%d bloggers like this: