Connect with us

Da dimi-diminsa

Hotunan Ta’asar ‘Yan Bindiga Jiya A Katsina

Published

on

A jiya da yamma ne ‘yan Bindiga suka yi mummunan barna a garin Kirtawa dake karamar hukumar Safana ta Jihar Katsina.

Majiyar LEADERSHIP A Yau ta tabbatar mana da cewa a harin an kashe mutum 15 tare da kona gidaje.

Yau a ka yi wa wadanda a ka kashe din sallar Jana’iza. Ga wasu hotunan ta’asar:
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!