Connect with us

RAHOTANNI

An Yi Kira Ga Sababbin Shugabannin Kasuwar Mile 12 Da Yi Adalci

Published

on

Sabon mataimakin sakataren kungiyar sauke kayan gwarin Boko a jihar Legas Alhaji Abdullahi Sa’idu  Alakwa Mabera wanda ke gudanar da kasuwancin kayan gwari a Babbar kasuwar sayar da kayan gwari a kasuwar Mile 12 Legas ya yi kira ga sababbin shugaban nin da kwamitin kasuwar ya kaddamar na bangare daban-d ban da  su ci gaba da gudanar da ja gorancin kasuwar da al’ ummar cikinta a cikin adalci baki daya mataimakin sabon sakataren na kayan gwarin Boko Alhaji Abdullahi Saidu Mabera ya yi wannan tsokacin aofishin kungiyar na bangare kasuwanci kayan Boko a Mile 12 bayan da kwamitin kasuwa ya kaddamar da su a matsayin shugabannin bangarorin kasuwar ya ci gaba da cewar wajibine su sababbin shugabannin su yi koyi da tsofaffin shugaba nin  da suka rike kasuwar a cikin adalci da rikon amana in jis hi domin su ma su bar tarihi ga ‘yan baya a wajen yin koyi da irin wadannan halaye sannan kuma ya kara da cewar yana ta ya sabon shugaban bbngare kasuwancin  tattasasai murnar samun mukami na babban shugaba mai kulawa da wan nan bangare na yan tattasai ya ce babu shakka Alhaji Bako baki mutun ne mai gaskiya da Rikon a mana da kokarin hada kawunan jama’a a wajan cigaba da zaman lafiya da sauran makaman tansu.
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!