Connect with us

Da dimi-diminsa

Boko Haram Ta Kashe LEAH Sharibu

Published

on

A wani sabon bidiyo da kungiyar ta Boko Haram ta fitar, ta ce, ta kashe dalibar Makarantar sakandare ta Dapchi, wato Leah Sharibu.

Wannan na kumshe ne a cikin wani bidiyo da Grace Taku ta bayyana a ciki, inda take rokon gwamnati da ta tabuka wani abu kafin ita ma ‘yan kungiyar su halaka ta.
Ita dai Grace Taku wata ma’aikaciyar jinya ce da take tsare hannun ‘yan Boko haram din.

Grace Taku ta ci gaba da cewa, ba Leah Sharibu kawai aka kashe ba, akwai wata Alice Loksha duk an kashe su. Daga karshe ta roqi Kungiyar CAN da al’ummar duniya da su sa baki wurin cetota.
Advertisement
Click to comment

labarai

%d bloggers like this: