Connect with us

KASUWANCI

Kamfanin Dangote Da BUA Sun Yi Shelar Daukar Sababbin Ma’aikata

Published

on

Kamfanin siminti na Dangote  da kuma na  BUA sun sanar da cewar, zasu dauki sabbin ma’aikata a wannan zangon.

Abdussamad Rabiu shi ne shugaban Kamfanin  na BUA da kuma shugaban rukunonin kamfanin Dangote Alhaji Aliko Dangote sun ne suka sanar da neman ma’aikatan a shafinsu na sada zumunta na  Facebook a daren ranar Talatar data gabata.

Shugabanin sun sanar da cewa,duk mai bukatar yin aiki da su, ya garzaya shafinsu na yanar gizo-gizo.
Advertisement
Click to comment

labarai

%d bloggers like this: