Connect with us

MANYAN LABARAI

Yau Shaikh El-Zakzaky Zai Tafi Asibiti A Indiya

Published

on

Ana sa ran a yau Litinin shugaban harkar Musulunci a Nijeriya, Shaikh Ibraheem Zakzaky zai fita daga Nijeriya zuwa Indiya don neman magani.

Majiyoyinmu sun tabbatar mana cewa Malamin da mai dakinsa sun samu biza don fita Indiya din, mako guda da babbar kotun jihar Kaduna ta basu damar zuwa neman maganin.

Rahotannin sun tabbatar da cewa a jiya Lahadi ne aka dawo da shi Abuja daga jihar Kaduna, inda ake tsare dashi.
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!

%d bloggers like this: