Connect with us

DAGA BIRNIN SIN

Jackie Chan: Ina Fatan Za A Hanzarta Dawo Da Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankalin Hong Kong

Published

on

Shahararren tauraren fina-finai na kasar Sin Jackie Chan ya shedawa manema labarai kwanan baya cewa, bai ji dadin abubuwan dake faruwa a baya-bayan nan a Hong Kong ba, saboda haka ya shiga aikin nan da ake kira “Mutane biliyan 1.4 masu rajin kiyaye tutar kasar Sin”, da zummar bayyana kaunarsa a matsayinsa dan Basine kuma yankin Hong Kong, yana fatan kuma yada tunanin jama’a na tsaron dinkuwar kasa da kwanciyar hankali a kasar.
Ya ce, tsaro da zaman lafiya kamar iskar shaka ne ga jama’a, sai babu ita kafin a fahimci muhimmancinta. Ya ce Hong Kong, garinsa ne, kuma kasar Sin kasarsa, yana kaunar kasar Sin kuma yana kaunar garinsa, yana fatan za a gaggauta dawo da kwanciyar hankali a yankin.
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

labarai

%d bloggers like this: