Connect with us

DAGA BIRNIN SIN

Wasu Jami’an Kamfanin Jiragen Saman Cathay Pacific Sun Yi Murabus

Published

on

Kamfanin jiragen sama na Cathay Pacific na yankin Hong Kong, ya sanar a yau Jumma’a cewa, babban jami’in kamfanin Rupert Hogg da babban jami’in kasuwanci da hulda da jama’a Paul Loo sun yi murabus. Kuma murabus din nasu zai fara aiki ne daga ranar 19 ga watan Agusta.

An nada Augustus Tang a matsayin wanda zai maye gurbin Hogg, yayin da aka nada Ronald Lam a matsayin wanda zai maye gurbin Loo.

Shugaban Cathay Pacific, John Slosar, ya bayyana Augustus Tang da Ronald Lam a matsayin kwararru kuma masu zurfin Ilimi a fannin harkokin zirga-zirgar jiragen sama, kana sun kasance shugabannin da ake ji da su a wannan lokaci mai muhimmanci.
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

labarai

%d bloggers like this: