Connect with us

WASANNI

Ko Kasan Randa Za A Fara Kofin Zakarun Turai Na Bana?

Published

on

A ranar Alhamis hukumar kula da kwallon kafa ta nahiyar turai ta fitar da jadawalin rukunin kungiyoyi da kuma yadda za’a fara buga gasar ta cin kofin zakarun turai ta wannan shekarar a birnin Monaco na kasar Faransa.

Mai rike da kofin Zakarun Turai Liberpool tana rukunin da ya kunshi kungiyoyin Napoli da Salszburg da kuma Genk a gasar Champions League ta bana sai kuma Manchester City tana rukuni da ya hada da Shakhtar Donetsk da Dinamo Zagreb da kuma Atalanta.

Tottenham wadda ta yi rashin nasara a hannun Liberpool a wasan karshe an hada ta da Bayern Munich da Olympiakos da kuma Red Star Belgrade ita kuwa Chelsea tana rukuni daya ne da Ajad da Balencia da kuma Lille.

Paris St-Germain da Real Madrid suna rukunin farko, ita kuwa Barcelona da Borussia Dortmund da kuma Inter Milan za su fafata ne a rukuni na shida kamar yadda  aka fitar da jadawalin a ranar Alhamis din.

Za a fara wasannin cikin rukuni ranar Talata 17 ga watan Satumbar shekarar nana, yayin da ake sa ran karkare gasar bana ranar 30 ga watan Mayun shekara ta 2020 a babban birnin kasar Turkiyya wato Istanbul.

Ga yadda aka raba jadawalin gasar cin kofin Zakarun Turai ta Champions League ta ban:

Rukunin farko: Paris St-Germain da Real Madrid da Club Bruges da kuma Galatasaray

Rukuni na biyu: Bayern Munich da Tottenham da Olympiakos da kuma Red Star Belgrade

Rukuni na uku: Manchester City da Shakhtar Donetsk da Dinamo Zagreb da kuma Atalanta

Rukuni na hudu: Jubentus da Atletico Madrid da Bayer Leberkusen da kuma Lokomotib Moscow

Rukuni na biyar: Liberpool da Napoli da Salzburg da kuma Genk

Rukuni na shida: Barcelona da Borussia Dortmund da Inter Milan da kuma Slabia Prague

Rukuni na bakwai: Zenit St Petersburg da Benfica da Lyon da kuma RB Leipzig

Rukuni na takwas: Chelsea da Ajad da Balencia da kuma Lille

Yadda Wasannin Za Su Kasance

Satin Farko:

17 ga watan Satumba

Napoli vs Liverpool

Red Bull Salzburg vs Genk

Inter Milan vs Slabia Prague

Borussia Dortmund vs Barcelona

Lyon vs Zenit

Benfica vs RB Leipzig

Chelsea vs Valencia

Ajad vs Lille

18 ga watan Satumba

Club Brugge vs Galatasaray

PSG vs Real Madrid

Olympiacos vs Tottenham

Bayern Munich vs Red Star Belgrade

Shakhtar Donetsk vs Man City

Dinamo Zagreb vs Atalanta

Atletico Madrid vs Juventus

Bayer Leberkusen vs Lokomotib Moscow

Sati na biyu:

1 ga watan Oktoba

Real Madrid vs Club Brugge

Galatasaray vs PSG

Tottenham vs Bayern Munich

Red Star Belgrade vs Olympiacos

Atalanta vs Shakhtar Donetsk

Man City vs Dinamo Zagreb

Juventus vs Bayer Leberkusen

Lokomotib Moscow vs Atletico Madrid

2 ga watan Oktoba

Liverpool vs Red Bull Salzburg

Genk vs Napoli

Slabia Prague vs Borussia Dortmund

Barcelona vs Inter Milan

Zenit vs Benfica

RB Leipzig vs Lyon

Valencia vs Ajax

Lille vs Chelsea

Sati na uku:

22 ga watan Oktoba

Club Brugge vs PSG

Galatasaray vs Real Madrid

Olympiacos vs Bayern Munich

Tottenham vs Red Star Belgrade

Shakhtar Donetsk vs Dinamo Zagreb

Man City vs Atalanta

Juventus vs Lokomotib Moscow

Atletico Madrid vs Bayer Leberkusen

23 ga watan Oktoba

Genk vs Liverpool

Red Bull Salzburg vs Napoli

Inter Milan vs Borussia Dortmund

Slabia Prague vs Barcelona

RB Leipzig vs Zenit

Benfica vs Lyon

Ajax vs Chelsea

Lille vs Valencia

Sati na hudu:

5 ga watan Nuwamba

Liverpool vs Genk

Napoli vs Red Bull Salzburg

Barcelona vs Slabia Prague

Borussia Dortmund vs Inter Milan

Zenit vs RB Leipzig

Lyon vs Benfica

Chelsea vs Ajax

Valencia vs Lille

6 ga watan Nuwamba

PSG vs Club Brugge

Real Madrid vs Galatasaray

Bayern Munich vs Olympiacos

Red Star Belgrade vs Tottenham

Dinamo Zagreb vs Shakhtar Donetsk

Atalanta vs Man City

Lokomotib Moscow vs Juventus

Bayer Leberkusen vs Atletico Madrid

Sati na biyar:

26 ga watan Nuwamba

Galatasaray vs Club Brugge

Real Madrid vs PSG

Tottenham vs Olympiacos

Red Star Belgrade vs Bayern Munich

Man City vs Shakhtar Donetsk

Atalanta vs Dinamo Zagreb

Juventus vs Atletico Madrid

Lokomotib Moscow vs Bayer Leberkusen

27 ga watan Nuwamba

Liverpool vs Napoli

Genk vs Red Bull Salzburg

Barcelona vs Borussia Dortmund

Slabia Prague vs Inter Milan

Zenit vs Lyon

RB Leipzig vs Benfica

Valencia vs Chelsea

Lille vs Ajax

Sati na shida:

10 ga watan Disamba

Red Bull Salzburg vs Liverpool

Napoli vs Genk

Borussia Dortmund vs Slabia Prague

Inter Milan vs Barcelona

Benfica vs Zenit

Lyon vs RB Leipzig

Chelsea vs Lille

Ajax vs Valencia

11 ga watan Disamba

Club Brugge vs Real Madrid

PSG vs Galatasaray

Bayern Munich vs Tottenham

Olympiacos vs Red Star Belgrade

Shakhtar Donetsk vs Atalanta

Dinamo Zagreb vs Man City

Atletico Madrid vs Lokomotib Moscow

Bayer Leberkusen vs Juventus
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

labarai

%d bloggers like this: