Connect with us

KASASHEN WAJE

Cikin Wata Tara ‘Yan Somaliya Dubu 50 Ne Suka Yi Gudun Hijira

Published

on

Hukumar dake kula da ‘yan gudun hijira na Norwegian wato NRC a takaice, a ranar Talata sun bayyana cewa akalla mutum dubu 50 ne cikin wata suka yi gudun hijira daga Somaliya saboda dalilan yaki, bushewar kasa da kuma rashin tsaro a kasar.

Rahoton NRC din sun kara da cewa; Daraktan su Victor Moses,  reshen Somaliya ya ce; yanayin da ke faruwa a kasar na sanya wadansu iyalan ma za su bar kasar domin gudun hijira.

Majalisar dinkin duniya sun bukaci dala biliyan 1.08 domin ganin an tallafawa yankin gabashin Afrika a cikin shekarar 2019, wanda aka bayyana shi daya daga cikin babban ibtila’I da ya auku a duniya.

 
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!

%d bloggers like this: