Connect with us

LABARAI

Sin Da Nijeriya Sun Kulla Yarjejeniyar Yaki Da Siyar Da Namun Daji Ta Haramtattun Hanya

Published

on

Gwamnatin tarayya ta yi alkawarin hada hannu da gwamnatin Sin wajen bunkasa kasuwancin namun daji ta halastacciyar hanya domin magance kasuwancin namun dajin ta hanyoyin da ba su dace a fadin kasar.

Dr. Mohammad Abubakar,  ministan muhalli wanda ya karbi bakuncin wakilan kasar Sin din a Abuja, ya ce; ziyarar sun yi maraba da ita kuma ta amfanar sosai.

Abubakar, wanda karamar minsitar ta wakilce shi wato Sharon Ikeazor , ta cen ziyarar zai amfanar da dukkanin kasashen biyu wajen ayyukan kasuwancin namun dajin.

Ya kara da cewa; Nijeriya tana da kasa da giwa 400, inda ya ce hadin gwiwar zai kara yawan namun dajin da Nijeriya take da shi.

 
Advertisement
Click to comment

labarai

%d bloggers like this: