Connect with us

KASUWANCI

Kamfanin Arla Foods Zai Kara Ma’auninsa Don Dorewar Bangarorin Kiwo A Nijeriya

Published

on

A ci gaba samun sabbin abokan hadin gwiwa na jama’a, Gwamnatin Jihar Kaduna da wani manomin mai kamfanin Arla Foods sun hada gwiwa domin ciyar da bangaren kamfanonin kiwo mai dorewa na tsawon zamani a Nijeriya, da taimakon a karamin ma’aunin manoma 1,000 da zai inganta samar da kudaden shiga.

Tuni dai aka fara gudanar ayyukan cikin masa’antun Jihar Kadun, a halin yanzu, kamfanin na Arla da gwamnatin tarayya sun sanya hannu a wata yarjejeniya ta fahimtar juna, yayin da gwamnatin Jihar ta za ta bai wa matatsar shanu godaki na dindindin 1,000  dake da alaka da wuraren ban ruwa.

Arla za ta zama abokiyar hulda ta kasuwanci da za ra rika saya, kuma ta rika samarwa sannan tana bayar da madara ta cikin gida zuwa kasuwa. Adadin yawan ‘yan Nijeriya da kusa cimma mutane miliyan 40 nan da shekarar 2050, na daga cikin wadda tafi saurin hauhawa a fadin duniya, ta riga ta girmama bukatar masu mabukatanta da arahar abinci mai gina jiki a Kasar nan.

Sabon abonana hadin gwiwar gaba daya su ne na farko a Nijeriya, kuma mafi muhimmanci a matakin ci gaban bangarorin kiwo. Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya yi marhaban da zuwan wannan aiki tare da Arla a matsayin wani abin hangen nesa na dabn mai dorewa a ci gaban kamfanin dabbobi a Njieriya: “ Muna Matukar farin ciki da hadin gwiwa da Arla Foods domin samun girma da inganta kamfanonin kiwon Kasarmu.

Da banbancin gogewarmu gaba daya za mu iya sama wa manomanmu na nan gida abin yi kuma mu fadada dorewar ci gaban kasawannin kiwo a Nijeriya.” Kazalika Jihar Kaduna da gwamnatin tarayya sun hadu wajen inganta tsarin yanayin manoma matafiya.

Maimakon a ci gaba tafiya cikin binciken yankuna dabbobi da ruwa, filaye za su zama bayar da su ga manoma dindindin don kansu, sun samu damar fadada nomansu. Rashin kayayyaki irin wannan a kan hanyoyi, wutar lantarki da ruwa wadan nan sun zama wajibi ne a same su kuma a samar da madara zuwa kasuwa, kazalika a bangaren sadaukarwa ga al’umma.

A matakin aikin na farko zai zama a kan basussuka wanda babban bankin Nijeriya (CBN) da ba da tabbas ga karamar Jiha. A matsayin abokan hadin gwwar kasuwanci, Arla za ta zuba jari domin fadada cibiyoyin karbar madara. Wadan nan za su zama mukulli ga rawar da Arla ke takawa wajen samar da madara daga manoma.
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

labarai

%d bloggers like this: