Connect with us

LABARAI

Shekaru 44 Da Rasuwar Janar Murtala Muhammad

Published

on

A yau  Alhamis 13 ga watan Fabarairun 2020 tsohon shugaban mulkin sojin Nijeriya, Janar Murtala Ramat Mohammed ke cika shekara 44 da rasuwa.

A wancan lokacin wasu sojoji ne da suka yi yunkurin juyin mulki suka kashe shi a rana irin ta yau a shekarar 1976 a Legas.

Ya rasa ransa ta hanyar harbi a daidai lokacin da yake kan hanyarsa ta zuwa wurin aiki a wannan rana.

Murtala Mohammed shi ne mutum na hudu da ya zama shugaban Nijeriya tun bayan samun ‘yancin kanta a 1960 daga turawan mulkin mallakar Birtaniya.

 
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: