Connect with us

GORON JUMA'A

Goron Juma’a

Published

on

Assalamu aikum. LEADERSHIP A Yau Jumaa, ina farin cikin da samar mana da dama domin mu sada zumunci ga yanuwa da abokan arziki. Allah ya kara wa wannan Jaridan tamu farin jini da daukaka a fadin Duniya baki daya. Da farko, ina mika gaisuwar Goron Jumaa ga Kabiru Muhammad Sha’aibu ma’aikacin Radiyon Bond FM 92.9 da ke Jihar Legas tare da Alhj Jinjiri Mile 12 sai kuma wata gaisuwa zuwaga Babiya Nas Gudrega da Honorable Altine Shehu Kajiji, daga karshe ina mika sakon Goron Jumaa ga dukkanin mutanen da suka zabe ni a gasar tashar Bond FM 92.9 da ke G.R.A Ikeja Legas. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Jumaa.

Daga Yahaya Mai Kaza, Kajiji jagoran masu sauraron Bond FM 92.9.

 

Assalamu aikum. LEADERSHIP A Yau Jumaa, ina farin cikin da samar mana da dama domin mu sada zumunci ga yanuwa da abokan arziki. Allah ya kara wa wannan Jaridan tamu farin jini da daukaka a fadin Duniya baki daya. Da farko, ina mika gaisuwar Goron Jumaa ga babana Alhaji Bello Abubakar, sai kuma matarsa Hajiya Bilkisu Bello Abubakar, tare da yayansu Hafiz Bello Abubakar, da Hauwa Bello Abubakar, da kuma Mustapha Bello Abubakar, da Fatima Bello mamam mu wato Hajiya Bilkisu Bello Abubakar kamar su Hajiya Safiya Ahmad Yabo, sai kuma Hajiya Saadatu Ali Haruna, da Hajiya Halimatu Abbas Bella, daga karshe ina mika sakon Goron Jumaa ga Hajiya Hauwa Abbas Bello. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Jumaa.

Daga Muktar Bello, Sokoto.

08065718705

Bayan gaisuwa mai tarin albarka, tare da fatan Allah ya daukaka wannan gidan jarida ta mu, nake mika gaisuwar Goron Jumaa ga abokan arziki kamar su Salis Kalifa Baba Ahmad, sai kuma babban aminina wato Muhammad wanda aka fi sani da Mamman a cikin garin Kaduna, da kuma Barista Muhammadu Tasiu Sirajo, da Yunus Abubakar da ke Kaduna, sai Malam Uwaisu Buhari Imam a Abuja, da kuma Muhammad Idris a Lake Biew Homes Phase 2 a Kado, daga karshe ina mika sakon gaisuwar Goron Jumaa ga mai gidan na Raji Musa Yakubu. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Jumaa.

Daga Ubale Dahiru, Kaduna.

08056455866

Salam, gaisuwar Goron Jumaa da masoyana kamar su mai gidana Farfesa Musa Yakubu, sai kuma yayansa Raji Musa Yakubu da Aminu Musa Yakubu, tare da Fatima Hamisu, da Imam Ahmad, daga korshe ina mika sakon Goron Jumaa ga Mustapha Hamisu. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Jumaa.

Daga Usman Hamisu, Kaduna.

08160874213

 

Dubu gaisuwa tare da fatan alheri ga wannan Jarida tamu mai tarin albarka. Ina so in mika gaisuwar Goron Jumaa ga abokanaina kamar haka Muhammad Idris, sai kuma Kalifa baba Ahmad, tare da Umar Dogara Inkiya Lauka-lauka,da Adon Wanki wato baban Amir da Muhibbat, Oga Ubale Mai wanki da guga, tare da Zubairu Dogi, daga karshe ina mai mika gaisuwar Goron Jumaa ga Dan ladi Kalmi. Da fatan duk suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin.

Daga Abdurrazak Badarawa, Kaduna.

 

Gaisuwar Goron Jumaa cike da farin ciki ga dangina Hassan Yusuf da ke karamar hukumar Kagarko a jihar Kaduna, da Shehu Umar Kagarku, sai kuma Shehu Yusuf Kagarko, tare da AbdulAziz Abdullahi Kagarko, da Zakari Ismail, daga karshe ina mika sakon gaisuwar Goron Jumaa ga Malam Falalu Abdullahi da ke garin Abuja. Da fatan duk suna nan lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Jumaa.

Daga Ismail Yusuf, Kagarko.

08168499372

Dubun gaisuwa tare da fatan alheri ga wannan fili namu mai tarin albarka. Ina so in mika gaisuwar Goron Jumaa ga masoyana kamar su Shugaban Kwamitin Badarawa Road Kaftin, sai kuma Shahu Shagari, tare da Yakubu Kada, da Ali Police, sai Baba Kafinta, da Dansisi, tare da Miko a Legas, sai kuma Iliya Kazode, da Sagir Kazode mai Lemu a Abuja, daga karshe ina mika sakon Goron Jumaa ga Muttaka ango Batsari. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Jumaa.

Daga Ahmad Na Malam Kazode, Kaduna.

08066039228

Da farko, gaisuwa tare da fatan alheri ga wannan Jarida tamu mai tarin albarka. Ina so in mika gaisuwar Goron Jumaa ga abokanaina kamar haka Muhammad Idris, sai kuma Kalifa baba Ahmad, tare da Umar Dogara Inkiya Lauka-lauka,da Adon Wanki wato baban Amir da Muhibbat, Oga Ubale Mai wanki da guga, tare da Zubairu Dogi, daga karshe ina mai mika gaisuwar Goron Jumaa ga Dan ladi Kalmi. Da fatan duk suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin.

Daga Abdullahi Mai Kano, Kaduna.

08026441039

Salamu alaikum. Fatan alheri ga wannan fili namu mai tarin albarka, Allah ya daukaka wannan Jaridan tamu a Duniya baki daya. Gaisuwar Goron Jumaa ga makusantana kamar su Abubakar Shuaibu, sai kuma Maharazu Shuaibu, tare da Fatima Shuaibu, da kuma Halima Shuaibu, da Yusuf Shuaibu, sai kuma Usman Shuaibu, daga karshe ina mika sakan Goron Jumaa ga Kakan mu Hannatu Shuaibu. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Jumaa.

Daga Aisha Usman Shuaibu Badarawa, Kaduna.

07039863413

Muhawarar Masu Karatu Ta Makon Jiya

 

A makon jiya mun kawo muhawara kamar haka:

Wai tsakanin miji mai neman mata da kuma miji mai shaye-shaye, wanne zai fi saukin zaman aure a wurin ya mace?

Mai Shaye-Shaye Ya Fi Mai Neman Mata

Assalamu alaikum LEADERSHIP A YAU Jumaa, a nawa raayi mai shaye-shaye ya fi mai neman mata a wurin mace. Dalili shi ne, mai shaye-shaye shi nashi damuwa ce kawai ya shawu, amma mai neman mata ya fi karfin haka, domin ruwan ido yake yi.

Daga Mustapha Garba Gamaji Madarumfa, Nijar.

09037901147

 

Ya Fi Sauki Mace Ta Auri Mashayi

Assalamu alaikum LEADERSHIP A YAU Jumaa, gaisuwa mai yawa tare da fatan alkairi a gare ku, a gaskiya kowa ya san ce mace tafi son auren mashayi da ta auri mai neman mata. Saboda ya fi mai neman mata nesa ba kusa ba.

Daga Yahaya M. G. Liman Kabauri Kiru, Kano.

08154254149

 

Mai Shaye-Shaye Ya Fi Mai Neman Mata

Assalamu alaikum LEADERSHIP A YAU Jumaa, a nawa raayi mai shaye-shaye ya fi mai neman mata.

Daga Haruna Gella Tasha Agyagu Lafiya, Nasarawa.

08021913834

Gaisuwa da jinjina ga dukkan ku da kuka yi kokorin tafka muhawara na makon jiya, Hakika kun yi rawar gani muna godiya.

 

Sabuwar Muhawara

Wai a tsakanin mace mai gulma da mai sace-sace, wacce miji zai fi dan jin sauki-saukin aurenta?

A aiko mana da raayi ta wannan lambar 08034980391 ko ta email dinmu: leadershipayaujumaa@gmail.com sai mun ji daga gare ku.

 
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: