Connect with us

Da dimi-diminsa

Corona Virus: Gwamnonin Arewa Sun Ce A Kulle Makarantu Na Tsawon Kwana 30

Published

on

Gwamnonin Yankin Arewa maso yamma guda bakwai, da kuma hadakar Gwamnan Jihar Neja, sun amince da bayar da umurnin rufe makarantun dake daukacin yankin har na tsawon kwanaki 30, wanda zai fara daga ranar Litinin 23/3/2020. Sauran labarin na nan tafe…
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: