Connect with us

Da dimi-diminsa

Da Dimi-diminsa: Osinbajo Bai Kamu Da Coronavirus Ba

Published

on

Sakamakon gwajin farko ya tabbatar mataimakin Shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo bai kamu da cutar annoba ta Coronavirus ba.

Osinbajo ya killace kanshi ne bayan da ya yi mu’amala da wasu mutanen da sakamakon gwaji ya nuna sun kamu da cutar.

Hadimin musamman na mataimakin Shugaban Kasa ne ya bayyana hakan a shafinsa na dandalin sadarwa wato Twitter.
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: