Connect with us

MANYAN LABARAI

Yarima Charles Na Kasar Ingila Ya Kamu Da Coronavirus

Published

on

Yarima Charles wanda shi ne babban dan Sarauniya Elizabeth ya kamu da cutar coronavirus. Yariman shine ma jiran gadon Sarautar kasar ta Ingila.

Yariman mai shekaru 71 ya soma samun kulawar likitoci. Ya nuna alamun cutar amma kuma yana cikin koshin lafiya.
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: