Connect with us

NOMA

A Na Arziki A Noman Tumatir, In Ji Dr. Abayomi

Published

on

A na samun dimbin riba da kuma arziki a fannin noman Tumatir. Furucin hakan ya fito ne dsga bakin Babban Darakta a Hukumar ta NIHORT Dakta Abayomi Olaniyan

Babban Darakta a Hukumar ta NIHORT Dakta Abayomi Olaniyan ya sanar da hakan ne hirar sa da manema labarai a babban Birnin tarayyar Abuja.
A cewar Babban Darakta a Hukumar ta NIHORT Dakta Abayomi Olaniyan hakan ya sanya a kwanan baya Cibiyar ta janyo matasa da mata dake zaune a Abuja don horo kan noman na Tumatir.
Ya ce an horas da matasan da kuma matan yadda zasu noma amfani da kuma yadda zasu samu riba bayan sunyi girbi.
Babban Darakta a Hukumar Dakta Abayomi Olaniyan da cewa, horon ya hada da horas da mahalartan sa yadda zasu shuka Irin Tumatir da ganyen telfairia bisa yadda ya dace don sanun riba mai yawa.
A cewar Babban Darakta a Hukumar ta NIHORT Dakta Abayomi Olaniyan horon ya kuma hada da, yadda zasu samu karin tattalin arzikin daga amfanin biyu, noman su da kuma samar masu da kasuwa.
A cewar Babban Darakta a Hukumar ta NIHORT Dakta Abayomi Olaniyan, bayar da horon yana da matukar mahimmanci, idana akayi la’akari da amfanin gonar biyu wadanda ake yin amfani dasu a kullum musamman wajen abinci mai gina jiki da kuma mahimmancin su wajen bunkasa tattalin arziki.
Babban Darakta a Hukumar ta NIHORT Dakta Abayomi Olaniyan ya ci gaba da cewa, babu wata tantama, Tumatir yana daya daga cikin kayan lambu da ake nomawa a Nijeriya, inda kuma Babban Darakta a Hukumar ta NIHORT Dakta Abayomi Olaniyan ya kara da cewa, ana kuma sarrafa shi zuwa abubuwa da dama.
Babban Darakta a Hukumar ta NIHORT Dakta Abayomi Olaniyan, renon Tumati har zuwa girman sa, yana daya daga cikin kalubalen da ake fuskanta a fannin, inda Babban Darakta a Hukumar ta NIHORT Dakta Abayomi Olaniyan ya kara da cewa, yana da kyau tin yanzu a fara yin wani abu.
Jami’ar bayar da horon Dakta Olutola Oyedele ta kara da cewa, mun janyo mata din yadda un sun samu horon sun kuma koma gidajen zasu ci gaba da yi inda. Jami’ar bayar da horon Dakta Olutola ta kara da cewa, haka kuma za’a taimaka wajen rage zaman kashe wando a tsakanin nmmatasan da zasu amfana.
A karshe, Jami’ar bayar da horon Dakta Olutola Oyedele an fara bayar da horonnne a shekarar data gabata, kuma ana gudanar dshi ne kashi-kashi.
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: