2023: Muna Fata APC Ta Dawo Mulki A Jihar Bauchi -Kwamared Sabo
  • English
  • Business News
Wednesday, October 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

2023: Muna Fata APC Ta Dawo Mulki A Jihar Bauchi -Kwamared Sabo

byKhalid Idris Doya
3 years ago
APC

Jigo a jam’iyyar APC mai suna Kwamared Sabo Muhammad ya bayyana cewa a bisa dogaro da yanayin siyasar Jihar Bauchi da kuma abubuwan da suke faruwa a siyasance, al’ummar Jihar Bauchi su na jiran ranar zabe ne kawai su zabi dan takarar APC, Ambasada Sadik Baba Abubakar a matsayin gwamnansu.

Sabo ya bayyana hakan ne a ganawarsa da wakilinmu a Bauchi, yana mai cewa alkawuran da gwamna Bala Muhammad ya yi wa jama’a a lokacin zaben 2019 da dama bai cika musu ba, don haka suke da fatan cewa APC za ta dawo mulki a jihar domin share wa al’umma hawaye.

  • Sallah: Gwamnan Bauchi Ya Nemi Musulmai Su Shagaltu Da Addu’ar Zaman Lafiya, Yafiya Da Mutunta Juna

Ya ce, daga cikin alkawuran da Gwamna Bala Muhammad ya yi a lokacin zaben 2019 sun hada batun tsaftace hidimar albashi, biyan albashi a kan lokaci, biyan kudin giratuti, biyan kudin hutu ga ma’aikata, gami da musu karin girma tare kuma da inganta kima da mutuncin sarakuna, ya ce wasu alkawuran da dama gwamnan bai cika ba.

“Bisa dogaro da irin wadannan muke da karfin gwiwa a kan Ambasada Air Mashal Sadik Baba Abubakar, don ya kasance dan Jihar Bauchi ne mai kishi, kuma ya yi aiki a bangaren soja har ya kai kololuwa mukami, sannan ya bauta wa kasa tsakani da Allah har ya samu yabo da jinjina daban-daban daga gwamnatin tarayya, musamman daga wajen shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda zuwa yanzu suka kasance su ne hafsoshin Nijeriya da suka fi kowanne dadewa a kan karagar mulki, wanda su na kammalawa bisa irin gudunmawar da suka bayar sai ya saka musu da kujeran Ambasada.”
Ya kuma ce, duk mukamin da Sadik ya rike bai taba mancewa da jiha ba, ya samar wa mutane ayyukan yi, ya kawo makarantar soja da asibiti da filin jirgi na soja a Jihar Bauchi.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

ADC Ta Dakatar Da Shugabanta Da Wasu Jiga-jigai 3 A Kebbi
Tambarin Dimokuradiyya

ADC Ta Umarci Dukkan Mambobinta Su Yi Murabus Daga Tsoffin Jam’iyyunsu

October 3, 2025
Dage Zaben Shugabannin PDP Na Jihohi Ya Kara Ruruta Wutar Rikici A Jam’iyyar
Tambarin Dimokuradiyya

Dage Zaben Shugabannin PDP Na Jihohi Ya Kara Ruruta Wutar Rikici A Jam’iyyar

October 3, 2025
Yadda Na Kawo Karshen Yajin Aikin ASUU Cikin Kwana Daya – Jonathan
Tambarin Dimokuradiyya

Lalacewar Tsarin Zabe Babbar Barazana Ce Ga Dorewar Dimokuradiyyar Afirka — Jonathan

September 27, 2025
Next Post
Dambarwar Takarar Kujerar Gwamnan Kano A PDP

Dambarwar Takarar Kujerar Gwamnan Kano A PDP

LABARAI MASU NASABA

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

October 7, 2025
Wakilin Sin Ya Ba Da Shawarwari Uku Kan Yaki Da Ta’addanci

Wakilin Sin Ya Ba Da Shawarwari Uku Kan Yaki Da Ta’addanci

October 7, 2025
Cika Shekaru 25 Da Kafuwa: ACF Ta Jadadda Kudirinta Na Samun Hadin Kai Da Zaman Lafiya

Cika Shekaru 25 Da Kafuwa: ACF Ta Jadadda Kudirinta Na Samun Hadin Kai Da Zaman Lafiya

October 7, 2025
Sauyin Yanayi: “Damfara” Ko Gudun Sauke Nauyi?

Sauyin Yanayi: “Damfara” Ko Gudun Sauke Nauyi?

October 7, 2025
SSANU, NASU Za Su Gudanar Da Zanga-zanga A Faɗin Nijeriya A Ranar 9 Ga Oktoba

SSANU, NASU Za Su Gudanar Da Zanga-zanga A Faɗin Nijeriya A Ranar 9 Ga Oktoba

October 7, 2025
Daukacin Mambobin Majalisar Kare Hakkokin Dan Adam Ta MDD Sun Amince Da Kudurin Da Kasar Sin Ta Gabatar Kan Kare Hakkokin Tattalin Arziki Da Zamantakewa Da Al’adu

Daukacin Mambobin Majalisar Kare Hakkokin Dan Adam Ta MDD Sun Amince Da Kudurin Da Kasar Sin Ta Gabatar Kan Kare Hakkokin Tattalin Arziki Da Zamantakewa Da Al’adu

October 7, 2025
Ɓatan-dabon Naira Tiriliyan 210: Kamfanin NNPCL Ya Buƙaci A Ƙara Masa Lokaci

Ɓatan-dabon Naira Tiriliyan 210: Kamfanin NNPCL Ya Buƙaci A Ƙara Masa Lokaci

October 7, 2025
Tinubu

Tinubu Ya Nemi Amincewar Majalisa Kan Karɓo Bashin Dala Biliyan $2.347 Da $500m Na Sukuk 

October 7, 2025
Cikar Wa’adin AGOA Ta Nuna Ra’ayin Amurka Kan Afirka

Cikar Wa’adin AGOA Ta Nuna Ra’ayin Amurka Kan Afirka

October 7, 2025
Da Ɗumi-ɗumi: Yakubu Ya Miƙa Ragamar INEC Ga Agbamuche-Mbu A Matsayin Shugabar Riƙo

Da Ɗumi-ɗumi: Yakubu Ya Miƙa Ragamar INEC Ga Agbamuche-Mbu A Matsayin Shugabar Riƙo

October 7, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Exit mobile version