Bankin AfDB ta gabatar da kayan kudi da damar zuba jari a yankin Afirka ga masu zuba jari na Nordic.
Bankin ta yi hakan ne a lokacin wani tattaki da tawagar bankin suka yi don bayar da damar samun kudi.
A cikin sanarwar da bankin ya fitar a ranar litin data gabata a lokacin ta da ya gudanar da tattakin a a yankin Norway dake cikin kasar Sweden, Finland da Denmark don janyo hankalin masu zuba daga Afrika.
Tattakin ya samu janyo masu zuba jari sama da hamsin da kuma hukomin gwamnati na dake kasashen Nordic.
Bankin ya ci gaba da cewa, manufar taron ita ce don a kara gusa banking a abokan huddar sa yadda za a kara fada wayar da kan kamfanini masu zaman kansu da kuma masu ruwa da tsaki don su fahimci yadda bankin yake sarrafa kudi da kuma ayyukan zuba jari.
Har ila yau, tattakin ya kara janyo ra’a yin a yan kasuwa daka yankin Afirka yadda za su zuba jarin su.
Shirin kasuwanci na bankin na the AfDB an tsara za’a a gudar dashi ne daga ranar 7 zuwa -9 n awatan Nuwamba a Johannesburg kasar Afrika ta Kudu.
Acewar sanarwar, bankin ya kuma bgabatar da tsari na ciyar da tattalin arziki yankin Afirka da kuma zuba jari a yankin.
Sanarwar ta kara da cewa, tattkin da bankin ya shirya ya kumja janyo hankalin bankunna kudi da hukumomin zuba jari da fannin kudin fansho dake yankin na Nordic.
Kasashen na Nordic suna da mahimmanci wajen samar da ci gaba a nahiyar da kuma zuba jari dake zuwa daga kasashen.
Acewar Olibier Eweck tattakin da aka yi ya bayar da dama wajen nuna damar da masu zuba jari suke dashi daka yankin Afirka, ida ha kan zai kara bayar da dama wajen zuba jari mai yawa