Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home WASANNI

Aguero Ya Ci Kwallo Uku Rigis Sau Shida A firimiya

by Tayo Adelaja
September 18, 2017
in WASANNI
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Sergio Aguero ne ya ci kwallo uku rigis a karawar da Manchester City ta doke Watford da ci 6-0 a gasar firimya wasan mako na biyar da suka yi a ranar Asabar.

Bayan da Aguero ya ci kwallo uku a karawar sai Jesus da Otamendi da kuma Sterling wadanda kowanne ya ci daidai a fafatawar.

samndaads

Wannan ne karo na shida da Aguero ya ci kwallo uku rigis a gasar firimiya, kuma Shearer ne ke kan gaba da 11 sai Fowler da tara da Owen da kuma Henry kowanne ya ci sau takwas-takwas.

Wannan ne karo na biyu da Manchester City ta ci kwallo biyar a jere, bayan da ta casa Libapool a wasan mako na hudu da ci 5-0

SendShareTweetShare
Previous Post

Dembele Zai Yi Jinyar Wata Hudu

Next Post

Dybala Ya Ci Kwallo Uku Rigis A Wasa Na 100

RelatedPosts

Diego Costa

Wace Kungiya Ce  Zata Dauki Diego Costa

by Sulaiman Ibrahim
18 hours ago
0

Tun bayan da kungiyar kwallon kafa ta Atletico Madrid, ta...

Zaben Shugaban Barcelona

An Dage Babban Zaben Shugaban Barcelona

by Sulaiman Ibrahim
18 hours ago
0

Hukumar gudanarwar kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta bayar da...

ozil

Rikita-Rikitar Da Ta Baibaye Dangantakar Ozil Da Arsenal

by Sulaiman Ibrahim
18 hours ago
0

Kusan yanzu zamu iya cewa ta faru ta kare domin...

Next Post

Dybala Ya Ci Kwallo Uku Rigis A Wasa Na 100

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version