Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Akwai Yiwuwar TRUMP Ya Janye Yarjejeniyar Su Da Kasar Iran

by
4 years ago
in KASASHEN WAJE
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Yayin da yake karban bakuncin Yariman Saudiya Muhammad Bin Salaman shugaba Donald Trump ya ce a shirye yake ya yi watsi da yarjejeniyar da aka cimma akan nukiliyar Iran har da fadawa Yariman ya sa ido ya ga abun da zai faru

Shugaban Amurka Donald Trump bisa dukkan alamu a shirye ya ke ya yi watsi da shawarwarin da manyan hafoshin mayakan Amurka suke bashi, yayinda gwamnatinsa take ci gaba da tunanin hanyar da ta fi dacewa ta tunkarar Iran.

Trump yana fuskantar wa’adin ya sake sabunta yarjejeniyar da Amurka da wasu kasashen duniya suka kulla da Iran. Jiya Talata shugaban ya nuna cewa bashi da fargabar ya janye Amurka daga yarjejeniyar, idan sauran kasashe da aka kulla yarjejeniyar da su basu amince a gudanar da sauye sauye kan yarjejeniyar ba.

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

“Abububawa marasa kyau suna faruwa a Iran, shugaban na Amurka ya fada, yayin da yake karbar bakuncin Yerima mai jiran gado na Saudiyya Mohammed bin Salman, wanda ya kai masa ziyara a fadar White House jiya Talata.

“Batun sabunta yarjejeniyar zai taso wata mai zuwa, zaka ga abunda zai faru,” shugaban na Amurka ya fada.

 

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Wanda Ake Zargi Da Kai Harin Amurka Ya Mutu

Next Post

Real Madrid Da PSG Da Barcelona Su Na Zawarcin Salah

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

by Khalid Idris Doya
2 weeks ago
0

...

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

by
3 weeks ago
0

...

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

by
1 month ago
0

...

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

by Muhammad Bashir
1 month ago
0

...

Next Post

Real Madrid Da PSG Da Barcelona Su Na Zawarcin Salah

Leave Comment

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

Go to mobile version
%d bloggers like this: