Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Al-Shabab Sun Kai Hare hare A Somaliya

by
4 years ago
in KASASHEN WAJE, Nahiyar Afirka
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Wasu fashewa guda biyu a gari Baidoa na Somalia sun kashe akalla mutane 15 kana wasu 30 kuma sun jikata.

Ministan watsa labarai a jihar kudu maso yammacin kasar, Ugas Hassan Abdi, ya ce, wasu ‘yan kunar bakin wake su biyu ne suka kai wannan harin yayin da suke saye da damara dauke da abubuwar fashewa. Yace jami’ai na ci gaba da tantance mutane da fashewar ta taba su.

Kungiyar ta’addanci ta al-Shabab mai alaka da al-Kaida, wacce take rike da garin Baidoa tsakanin shekarun 2009 zuwa 2012 kafin dakarun gwamnatin Ethiopia ta koresu daga wurin, ta dauki alhakin kai wannan harin.

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Wani da ya sha da kyar, ya fada wa sashen Somaliyanci na Muryar Amurka cewa, wani dan kunar bakin wake ne ya jefa gurneti a wani wurin cin abinci da jama’a suka taru, ya kashe akalla mutane mutane biyar kuma ya jikata wasu da dama.

Ya ce, matashin ya tinkaro su kuma ya jefa musu gurneti a cikin wurin cin abinci mai cike da jama’a. Ya ce, an dai harbe maharin kafin ya tada bam din jikinsa.

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Kungiyar Al-Shabab Ta Kashe Mutum 15 A Somaliya

Next Post

Ebola Ta Sake Bulla A Jamhuriyar Dimokradiyyar Congo

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

by Khalid Idris Doya
3 weeks ago
0

...

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

by
4 weeks ago
0

...

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

by
1 month ago
0

...

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

by Muhammad Bashir
1 month ago
0

...

Next Post

Ebola Ta Sake Bulla A Jamhuriyar Dimokradiyyar Congo

Leave Comment

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: