Suna: Diego Amando Maradona
Ranar haihuwa: 30 oktoba 1960
Shekara: 56
Garin haihuwa: Lanus, Argentina
Mata: Claudia Billafane, amma sun rabu a 2004.
‘Ya’ya: Biyu, Dalma Nerea Maradona da Giannina Maradona
Kungiyar da ya fara bugawa wasa: Argentinos Juniors
Kungiyoyin da ya bugawa wasanni a Rayuwarsa: Argentina Juniors, Boca Junior, Barcelona, Napoli, Sebilla, Newells Old Boys, Boca Junior.
‘Yan uwa: Hugo maradona, Raul Maradona, Anamaria Maradona, Rita Maradona, Claudio Maradona, Maria Rosa Maradona da Elsa Maradona.
Adadin wasan da ya bugawa Argentina: 91, ya ci kwallo 34
Adadin wasannin da ya buga a kungiyoyin da yayi: 588, ya ci kwallaye 312
Adadin kwallayen da ya ci: 346