Cikakken Suna: Edson Arantes do Nascimento Pele
Kasa: Brazil
Mahaifa: Tres Coracoes
Shekara: 76
Sashen Da Yake Buga Wasa: Gaba
Kungiyar Da Ya Fara Buga Wasa: Santos
Adadin
Wasanni:1363
Kungiyoyin Da Ya Bugawa wasa: Santos (Brazil) da NY Cosmos (Amurka)
Mata: Ya yi auri mata hudu, amma duk sun rabu.
‘Ya’ya :8
Adadin Wasa A Brazil: 92 ya ci kwallaye 77