CRI Hausa">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home DAGA BIRNIN SIN

Alluran Rigakafin Cutar COVID-19 Na Kasar Sin Na Taimakawa Kasashe Da Dama Yaki Da Cutar

by CRI Hausa
January 23, 2021
in DAGA BIRNIN SIN
1 min read
Alluran Rigakafin Cutar COVID-19 Na Kasar Sin Na Taimakawa Kasashe Da Dama Yaki Da Cutar
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

A baya-bayan nan, wasu kasashe da yankuna sun amince da rajista tare da sayar da alluran rigakafin annobar COVID-19 kirar kasar Sin domin amfanin gaggawa, kuma karin kasashe da yankuna sun cimma yarjejeniyar sayen alluran rigakafin. Alluran rigakafin na kasar Sin na taimakawa wajen bada kwarin gwiwar yakar cutar ga wadannan kasashe da yankuna.
A ranar 19 ga wata, ministan lafiya na kasar Serbia Zlatibor Lončar, ya karbi allurar rigakafin da kamfanin Sinopharm na kasar Sin ya samar, inda ya zama mutum na farko da aka yi wa allurar kirar kasar Sin a kasar Serbia.
Kasar Azerbaijan ma ta kaddamar da mataki na farko na yin alluran rigakafin COVID-19 a hukumance a ranar 18 ga wata. Ministan Lafiya na kasar Ogtay Shiraliyev ne ya jagoranci karbar allurar da kamfanin Sinovac na kasar Sin ya samar.
A nata bangaren, a ranar 20 ga wata, cibiyar nazarin kiwon lafiyar jama’a ta kasar Chile, ta sanar da bada izinin amfani da allurar rigakafin da kamfanin Sinovac ya samar, a matakin gaggawa. A kuma ranar 18 ne, hukumar kula da ingancin magunguna ta kasar Pakistan, ta ba da izini ga kamfanin Sinopharm na Sin, domin amfani da allurar rigakafinsa cikin gaggawa.
A kasar Iraki kuwa, ma’aikatar lafiya ta kasar ta sanar a ranar 19 ga wata cewa, ta amince a yi amfani da alluran rigakafin kasar Sin cikin gaggawa don magance yaduwar annobar COVID-19 a kasar. (Mai fassara: Bilkisu)

SendShareTweetShare
Previous Post

EFCC Ta Cafke ‘Yan Damfarar Intanet 11 A Osogbo

Next Post

Alluran Rigakafin Kasar Sin Sun Sanya Kwarin Gwiwa Kan Yaki Da Annobar COVID-19 A Kasashe Da Yankuna Masu Yawa

RelatedPosts

Muradun Raya Kasar Sin Sun Baiwa Duniya Tabbacin Bunkasuwa

Muradun Raya Kasar Sin Sun Baiwa Duniya Tabbacin Bunkasuwa

by CRI Hausa
15 hours ago
0

Daga CRI Hausa A yau Juma’a ne aka bude taron...

An Gudanar Da Taruka Biyu Na Bana A Wani Muhimmin Lokaci

An Gudanar Da Taruka Biyu Na Bana A Wani Muhimmin Lokaci

by CRI Hausa
15 hours ago
0

Daga CRI Hausa A wannan shekara ce, Jam’iyyar Kwaminis ta...

Li Keqiang: Karuwar GDPn Sin Zai Iya Zarce Kashi 6% a 2021

Li Keqiang: Karuwar GDPn Sin Zai Iya Zarce Kashi 6% a 2021

by CRI Hausa
15 hours ago
0

Daga CRI Hausa Firaministan kasar Sin Li Keqiang ya gabatar...

Next Post
Alluran Rigakafin Kasar Sin Sun Sanya Kwarin Gwiwa Kan Yaki Da Annobar COVID-19 A Kasashe Da Yankuna Masu Yawa

Alluran Rigakafin Kasar Sin Sun Sanya Kwarin Gwiwa Kan Yaki Da Annobar COVID-19 A Kasashe Da Yankuna Masu Yawa

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version