Connect with us

LABARAI

Al’umar Jihar Legas Sun Karrama Ni

Published

on

A yanzu haka ana iya cewa jamiyun siyasa a Nijeriya sun sakar ma ‘yan siyasa mara a wajen neman jamaar da zasu zabe su masamman masu neman kujeru na siyasa a mukamai daban-daban a lokacin zabe mai zuwa na 2019 a kan hakane wani Dammajalisar Dokoki na Jahar Legos mai wakiltar karamar hukumar Agboyi Isheri Ikosi, Ketu HON. SIKIRU ADEBAYO OSINOWO na Jamiyar A.P.C yakira al-umar mazabarsa da sauran masu ruwa da tsaki a Jamiyar A.P.C a Jihar Legas Ranar Alhamis din nan da ta wuce domin gudanar da taro na kaddamar da shi a matsayin dan takarar kujerar Sanata a wannan yanki taron wanda ya gudana a wurin da ake gudanar da tarur rukan siyasa na Jahar Legos C.M.D wanda yake uwanguwar Isheri Ketu taron yasamu halittar dumbin Jamaa da yawa na Jahar Legos yayin da akaba kabilai daban daban na Jahar Legos domin fadin kadan daga cikin kyawawan halaye na Dammajalisar a bayanansu na bakuna daban-daban sun fadi cewar sun gamsu da jagorancin shugaban cinsa acewarsu ko awannan lokacin da yake rike da wannan kujera ta dan majalisa ya kawo ma yankin ayyuka na ci gaba domin kuwa a cewarsu ya samama wadansu mata aiki wadansu matasan kuma yasamama su guraben karatu hakanan dai akai tayi har aka tashi taro karshe akabashi Dammadu lisar dama yanuna farincikinsa gamed wannan taron inda yamike yana cewar ya na mika godiyarsa ga al-umar Jihar Legas da Al-umar mazabarsa da yake wakilta ya ci gaba da cewar wannan yanuna masa cewar Jamiyar APC ta samu Nasarori a Jahar Legas da Najeriya wajan hada kawunan yayanta su zama tsin tsiya ma daurinki da a Jahar Legos da Najeriya bakidaya gameda gudun mawar da suke bashi akowane lokaci sannan kuma yayi godiya ga Al-umar hausawa mazauna mazabarsa awajen bashi hadin kai da goyon baya da suke a kowane lokaci sannan yagodewa shuwa gabannin kasuwar Mile 12 kamar tsohon shugaban kasuwar a Alh. Isa Mohammed maishin kafa da sarkin nufawan Legas A. Jibirin magaji da sakataren gudanar da har kokin kasuwar Mile 12 A. Shehu samfam da shuwa gabannin jamiyar A.P.C na jihar Legas.
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: