Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Al’ummar Kasar Sudan Na Cigaba Da Zanga-Zangar Kin Jinin Gwamnati

by
3 years ago
in KASASHEN WAJE, Nahiyar Afirka
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Zanga-zangar kin jinin gwamnatin kasar Sudan na ci gaba da zarar domin ko a ranar Juma’a al’ummar kasar Sudan sun sake gudanar da zanga-zangar kin gwamnati a jihohin daban-daban na kasar ciki har da Khartoum babban birnin kasar
Kamfanin dillancin labaran Tasnim ya habarta cewa mahalarta zanga-zangar sun yi ta rera taken neman shugaba Omar Al-bashir ya sauka daga kan karagar milki, saidai jami’an tsaron kasar sun kai musu farmaki tare da tarwatsa su ta hanyar harba musu hayaki mai sanya hawaye.
Wannan zanga-zanga na zuwa ne a matsayin amsa kiran gamayar kungiyar kwadago ta kasar, wacce ta kumshi kungiyoyin ma’aikan kiyon lafiya, da injiniyoyi, da malimam makarantun kasar.
Tun a ranar 19 ga watan Dicembar 2018 din da ta gabata ce al’ummar kasar Sudan suka fara gudanar da zanga-zanga domin nuna adawa da mawuyacin halin da tattalin arzikin kasar ya shiga musaman yadda aka samu karin farashin man fetir da biredi, to saidai daga bisani zanga-zangar ta rikide zuwa ga kawo karshen gwamnatin Shugaba Al-Bashir.
Ya zuwa yanzu dai gwamnatin kasar Sudan ta sanar da mutuwar mutum 30 a yayin zang-zangar, to saidai kungiyar kare hakkin bil-adama ta kasa da kasa cikin wani rahoto na musaman da ta gabatar ta sanar da cewa adadin mutanan da suka rasa rayukansu ya haura zuwa 40.
A wasu jihohin kasar, gwamnatin Sudan ta sanya dokar ta baci, lamarin da ya sanya aka rufe wasu makarantu da jami’o’in kasar.

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

’Yan Wasa Shida Sun Mutu Sakamakon Gobara A Brazil

Next Post

Amurka Ta Ce A Na Samun Cigaba A Shirye-shiryen Taronta Da Korea Ta Arewa

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

by Khalid Idris Doya
2 weeks ago
0

...

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

by
4 weeks ago
0

...

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

by
1 month ago
0

...

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

by Muhammad Bashir
1 month ago
0

...

Next Post

Amurka Ta Ce A Na Samun Cigaba A Shirye-shiryen Taronta Da Korea Ta Arewa

Leave Comment

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

Go to mobile version
%d bloggers like this: