Idris Aliyu Daudawa" />

Samar Da Mita Masu Rarraba Wutar Lantarki Sun Mayar Wa Da Fashola Martani

Yawancin bayanan da Ministan Wutar lantarki, ayyuka, da kuma gidaje Babatunde Fshola ya yi, danagane da al’amarin daya shafi bangaren wutarb lantarki, ba gaskiya bane, kamar dai yadda masu rarraba wutar lantarki suka maida martini. Sun bayyana hakan ne ranar talata inda suka ce, bayanann da shi Ministan ya yi, dangane da ala’amarin daya shafi mita, samar da wutar lantarki, halin da ake ciki na yadda ita harkar ta samu cikas. Fashola dai ya bayayanawa manema labarai akan harkar harkar wurtar lantarki a Nijeriya a hedikwatar ma’aikatar wutar lantarki, ayyuka, da kuma ghidaje, makion daya wuce a Abuja, ya bayyana wa dansu kurakuran da su Discos suke yi.
Amma kuma a wani hanzari wanda ba gudu bane a wasu bayani masu shafi 28 wa danada aka bayyana su a Abuja, suwa danda abin nya shafa sun nmayar da martini kai tsaye ne dangane da wasu al’amura 14, wanda shi Ministan yayi magana dangane dasu, inda kuma suka ce ma’aikatar ita ce ke da laifi, akan yadda take bada dama da wa dansu tsare tsaren da basu dace ba, da kuma manufofi, wa danda kuma su suka sa aka kawo halin da ciki akan al’amarin daya shafi wutar lantarki. Ya sa wasudokokin da suka kasance tarna ki ne da su kamfanonin, abin har ila yau ya samar da wani yanayi wanda ba kwangila muhimmancin da ya kamata a bata. Uwa uba kuma ga wasu dokoki wa danda suma sun kawo cikas ga ala’amarin da ya shafi sayar da kamfanoni.
Su kamfanonin 11 na Discos a wanin maratanin ha din guiwa, dea suka yi domin su dauki matakai, adangane da maganganun da Ministan ya yi, wanda kuma babban darekta akan bincike, na hukumar na kungiyar masu rarraba wutar lantarki Sundaya Oduntan ya bayyana cewar ‘’ Abin bamu ji da din maganar ba, amma kuma muka ga ya dace, muman mu fa di al barkacin bakinmu, saboda yadda shi Ministan ya yi maganganun da basu dace ba, wa danda ake goga man kashin kaji, wanda Ministan yayi, lokacinn ya kira taron manema labarai.’’
Akan maganganun da Fashola ya yi su Discos sune ya kamata su samar da mitar wuta, amma kuma sai suka yi bayanin cewar, a lokacin da suka yi taromn masu ruwa da tsaki akan al’amarin daya shafi samar da wutar lantarki, ranar 14 ga Agusta 2017, inda shi Ministan ya yi bayanin cewar samar da mitar wutar lantarki ba alhakin Discos bane.
Kamfanonin sun kara bayyana cewar ‘’ Wannan ba abinda ya kamata ke nan ba,cewar masu amfani da wutar lantarki wa danda basu da mita, su tuntu bi Discos, shi wannan ala’amarin daya shafi mita, wani babban abinda ya shafi masu amfani da wutar lantarki ne kuma abokan hul darmu, sai dai kuma abin kuma yanzu an mayar da shi siyasa. Da yake wata hanya ce wadda zamu samu daidaituwar ku da den da suke shigo mana, ba wasu wa danda suka kasance su nuna sha’awa da suka fi Discos.
‘’ Da yake yanzu ala’amarin daya shafi mita, kamar dai yadda dokar NERC ta tanadar,muna kuma sa ran sannu a hankali za a samu cimma maslaha dangane da su matsalolin’’.
Bugu da kari su Discos sun ce bai dace shi Ministan ya yui ikirarin cewar maganar ku da den da suka kamat a biya, ba , abinda ya shafi kamfanonin da suke rarrabar wutar lantarki bane, saboda ai su suna yi ma Hukumar NERC aiki, saboda a samarc da cikakken bayani na ku da den da suka kamata abiya, saboda samu amincear su masu amfani da wutar lantarki’
Dangane kuma da bayanan Fashola cewar ba wani Discos da ke sayen kamfanin samar dawutar lantarki, su masu rarraba wutar, sun bayyana cewar a wurin da aka da matsala ta, isassar wutar da za a rarraba, duk wata manufa da su Discos suke da ita, suna da manufar su samu damar da zasu farantawa abokan hul darsu zuciya, amma kuma saboda wasu dalilai sai kuma suka ha du da cikas.
Sun kara jaddada cewarb abinda su Discos suke sayarwa saboda su samu ku da daen shiga b ain wuce, wutar lantarki ba, babban kuma dalilin zai sa su Discos su kara samar da wutar shi ne rashi ku da den shiga, dalilin da yasa dole ne a san hanyar da za abi domin a samu ku da de saboda tafiyar da bangaren kamar yadda ya kamata ta kasance ma al’umnma.
‘’Amma kuma idan aka ce za a hana amsar ku da den shiga wa danda ake bu kata saboda tafiyar da, shi bangaren wutar lantarki, kamar yadda ya dace, amma kuma sai a biyo ta bayansu ana kuma cin masu duga dugi, na cear basu snaya wasu hannunn jari, a bangaren wutar lnatarki , su a wurinsu ani abui ne mai tada hankali ne matu ka’’.
Wannan shi ne dalilin da yasa su Discos ba zasu iya kwangila ba klai tsaye ba da Gencos.
‘’Matakin da shi Ministan ya dauka bai da ce ba sam, da abubuwan da suka a kasa, saboda irin shiga hanci da kudundunen da ake yin a shekaru hu du, hakan ya zama sanadiyar yadda abubuwa basu tafiya kamar yadda ya dace.’’
Suyn ce dallilin da yasa shi Ministan ya kirawo taren domin a nuna cewar su sun mita ba ku da de muhimmanci, wa danda kiuam idan aka yi la’akari da matsalolin da ake fuskanta dangane da hakan, wa danda kuma idan aka kalli yadda al’amran bangaren lantarki suke tafiya , ya kamata a ma jinjina masu. Sun ci gaba da bayanin ‘’Mu sai aka goga mana kashin kaji ana kuma nune cewar mu munfi ba ku da de muhimmanci, a al’amuranmu, amma kuma ta waje daya ba a samar da kyawawan manufofi ba, wa danda zasu bada dama ta tafiyar da al’amura, kamar yadda suka kamata.
‘’Mu mun san cear muna cikin harkar siyasa ne, saboda ana amfani ne da duk ata dama da aka samu, wa danda kuma masu son taka siyasar, amma mu kuma bamu son ayi amfani damu, saboda cimma wata manufa’’.
Hakanan ma basu amince da wata maganar da shi Ministan ya yi ba, na cewar yanzu Nijeriya tana da megawatt kusan 7,000, bayan haka kuma su masu rarraba ta, basu iya mafani da megawatt 2,000 ba.
Sun ci gaba da cewar ‘’ Mu bamu gane maganar da shi Ministajn yake yi ba, akan yawan maganar karuwar wutar lantarki ba, har zuwa megawatt 7,000 daga 4,000 tsakanin shekarun 2015 da kuma 2018, wanda kuma na amfani ne da damar, saboda a nuna a mutane cewar su Discos basu iya amfani da damar da aka samu ta karuar megawatt, amma kuma sai suka tsaya akan 2,000.
Kamar dai yadda ake sajke duba al’amarin daya shafi wutar lantarki ta rana kullun na 28 ga watan Janairu 2015, ya nuna an samu karuwar megawatt na wutar lantarki, wanda ya kai (6,421 (wadda kuma aka raba shi 4,230 da kuma 2,191).
Ta wani bangaren kuma da akwai daure kai na cewar megawatt ya karu daga 4,000 a shekarar 2015, wanda ake son a nuna an samu cin gaba, idan nkuma aka yi la’akari da ala’amarinn megawat 7,000 wanda aka ta ba cewar an samu, kafin wannan gwamnatin ta fara mulki’’.
Kamfanonin sun kara maganar cewar su a sanin su ‘’ Ba wani megawatt 2,000 da kawai yana nan ba ayi amfani da shi ba, yayin daake cewar akwai megawatt 7,000, amma kuma maganar gaskiya wanda za a iya samarwa shi ne megawatt 5,000. Al’amarin ya kasance haka ne saboda rashin isasshen iskar gas wanda taimakawa su thermal plants saboda rashin gas. (Alal misali saboda rashin kammala Pieline na Oben) sai kuma rashin harkar b kasuwanci wadda zata taimakawa, hada hadar iskar gas. An samu hakan ne kuwa saboda matsalar saboda iskar gas din da ake bu kata wanda ya kai 1,500 kullun.
Hakanan kuma sun karyata wani ikirari da kamfanin samar da wutar lantarki na Nijeriya yayi na cewar, a halin da ake ciki suna da megaat fiye da 5,000, amma kum duk dawat jajircewar da shi kamfanin yayi, yana da megawatt 5,500, amma kuma akwai tarihi samarwar wand aka kai 5,074 an kuma samu hakan ne ranar 2 ga watan Fabrairu na 2016, sai kuma megawatt 5,222 ranar 18 ga Disamba 2017, amma kumaan yi mafani ne da megawatt 4,577 da kuma 4,265.
Amma kuma maganar gaskiya ita ce shi kamafanin samar da wutar lantarki na kasa, bai ta ba amfani da megawatt 4,265 ba, kamar yadda su kamfanoninn rarraba wutar suka kara jaddadawa.
Sai kumaal’amarin daya shafi bashin dasu kamfanonin suke bin gwamnati, wanda ta ce ta biya, amma sai suka su basu san da wannan magana ba,
Su dai matsayinsu shi ne har yanzu ita gwamnatin tana ci gaba da ri ke masu ku da de, bayan kuwa, an da de da amfani da wutar. Sanin kowa ne shi wannan bashin da suke bin gwamnati kara girma da karuwa yake yi, saboda har ya kai Naira tiriliyon 1.3 kamar yadda abin yake a cikin littattafansu.
Sun kuma ce su basub da wata masaniya dangane da Naiara bilyan 37 ku da den da gamnati zata sa dangane da al’amarin mita ba, wa danda kuma ake sa ran su masu amfani da wutar zasu biya a gaba, sun ce dai suna bu katar da a wayar masu da kai, saboda su ala’amarinm aya daure masu kai, domin basu ma san dalilin da yasa za ayi hakan ba.

Exit mobile version