Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Ambaliyar Ruwa Ta Mamaye Kauyuka 40 A Adamawa

by
3 years ago
in Uncategorized
1 min read
Ambaliyar Ruwa Ta Mamaye Kauyuka 40 A Adamawa
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Rahotanni daga jihar Adamawa sun ce ambaliyar ruwa ta mamaye akalla kauyuka 40, dake cikin kananan hukumomi 5.

Sakataren hukumar bada agajin gaggawa a Adamawan Dakta Muhd Suleiman, ya ce ibtila’in ya biyo bayan saukar ruwan sama mai yawa a wasu sassan jihar, har na tsawon kwanaki 3, inda ya ce mafi akasarin kauyukan da ambaliyar ta shafa suna gabar kogin Binuwe.

Dakta Suleiman ya ce kananan hukumomin da ambaliyar ta shafa sun hada da Girei, Numan, Fufore, Yola ta Kudu da kuma Demsa.

Labarai Masu Nasaba

Har Yanzu Messi Ya Fi Kowa Daukar Albashi A Tamaula

Dakarun MNJTF Sun Yi Barin Wuta Kan ‘Yan Boko Haram Sun Kashe 300 A Tafkin Chadi

Sakataren hukumar bada agajin gaggawar ya kuma yi gargadin cewa, akwai yiwuwar fuskantar Karin ambaliyar, la’akari da cewar ruwan kogin na Binuwe na ci gaba da karuwa, lamarin ya haddasa yankewar hanyoyin kaiwa wasu karin kauyukan jihar ta Adamawa.

ADVERTISEMENT

Like this:

Like Loading...
Page 1 of 2
12Next
SendShareTweetShare
Previous Post

Zanga-zangar Adawa Da Firaministan Habasha Ta Ci Rayuwar Mutum 67

Next Post

Gwamnatin Sakkwato Ta Daidaita Albashi Tare Da Samun Rarar Miliyan 500

Labarai Masu Nasaba

Messi

Har Yanzu Messi Ya Fi Kowa Daukar Albashi A Tamaula

by Abba Ibrahim Wada
3 days ago
0

...

An Yi Lugudan Wuta Ta Jiragen Yaki Kan Isis An Kashe Kwamandanta Bin-umar A Tabkin Chadi

Dakarun MNJTF Sun Yi Barin Wuta Kan ‘Yan Boko Haram Sun Kashe 300 A Tafkin Chadi

by Leadership Hausa
6 days ago
0

...

CAN Ta Shirya Zanga-Zangar Yin Allah Wadai Da Kisan Deborah A Duk Jihohin Nijeriya

CAN Ta Shirya Zanga-Zangar Yin Allah Wadai Da Kisan Deborah A Duk Jihohin Nijeriya

by Sulaiman Ibrahim
1 week ago
0

...

Ramadan: Diyar Marigayi Sheikh Ja’afar Ta Fara Tafsirin Al-qur’ani A Masallacinsa Da Ke Kano

An Kashe Mutum 172, An Yi Garkuwa Da 23 A Arewa Maso Gabashin Nijeriya Cikin Watanni 3 —Rahoto

by Leadership Hausa
2 weeks ago
0

...

Next Post
‘Yan Siyasar Da Suka Samu Sabani Da Iyayen Gidansu

Gwamnatin Sakkwato Ta Daidaita Albashi Tare Da Samun Rarar Miliyan 500

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: