Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Amurka Ta Bukaci China Ta Daina Garkame Musulmi Kabilar Uighur

by
3 years ago
in KASASHEN WAJE
1 min read
Amurka Ta Bukaci China Ta Daina Garkame Musulmi Kabilar Uighur
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Mike Pompeo, ya bayyana garKame al’ummar Musulmi, akasari ‘yan kabilar Uighur, da sauran tsirarun al’ummomi Musulmi, da kasar China ta yi a wasu sansanonin da ke yankin Dinjiang na yammacin kasar, da cewa abin tayar da hankali ne kuma na yin Allah wadai.
“Mun sha fitowa fili mu na yin tir da hakan, kuma mun yi ta tattaunawa da China a kebance kan wannan batu,” a cewar Pompeo yayin da ya ke amsa tambayar da Muryar Amurka ta masa kan batun.
Ya kara da cewa Amurka na kan kokarin shawo kan China ta gane cewa hakan bai dace ba, kuma ta daina.
Dama kungiyoyin kare hakkin dan adam sun zargi kasar ta China da garkame miliyoyin ‘yan kabilar Uighurs.
A martaninta, China ta ce shirin kawar da tsaurin ra’ayi ta ke yi, kuma ana koyar da ayyukan yi da doka da kuma harshen Sin na Mandarin a sansanonin.

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Wasu Fasinjan Jirgin Ruwan Shakatawa Sun Tsallake Rijiya Da Baya

Next Post

Trump Ya Ce Duniya Na Tir Da Karairayin Kafafen Labaran Amurka

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

by Khalid Idris Doya
2 weeks ago
0

...

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

by
3 weeks ago
0

...

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

by
1 month ago
0

...

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

by Muhammad Bashir
1 month ago
0

...

Next Post
Trump Ya Ce Duniya Na Tir Da Karairayin Kafafen Labaran Amurka

Trump Ya Ce Duniya Na Tir Da Karairayin Kafafen Labaran Amurka

Leave Comment

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

Go to mobile version
%d bloggers like this: