Amurka Ta Kau Da Kai Daga Yara ‘Yan Kwadago Cikin Shekaru Sama Da 200
  • English
  • Business News
Wednesday, October 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Amurka Ta Kau Da Kai Daga Yara ‘Yan Kwadago Cikin Shekaru Sama Da 200

byCMG Hausa
2 years ago
Amurka

Yayin da a yanzu haka kasashen duniya suke sukar sanya yara shiga ayyukan kwadago, wannan yanayi ya zama ruwan dare a kasar Amurka.

Bisa kididdigar da ma’aikatar ‘yan kwadagon Amurka ta fitar, an ce, a shekarar 2022, miliyoyin yara suna aiki a fannonin aikin gona, da hidimomin sarrafa da sayar da abinci, da na sayar da kaya, da sha’anin nishadantarwa, da gine-gine, wadanda yawancinsu suka zo Amurka daga sauran kasashe.

  • Xi Jinping Ya Aike Da Sakon Ta’aziyya Ga Shugaban Kongo (Kinshasa) Bisa Mamakon Ruwan Sama Da Ya Haifar Da Hasara A Kasar

Kamfanin dillancin labaru na Reuters ya ruwaito cewa, tun bayan shekarar 2018, yawan yara ‘yan kwadago da aka yi hayarsu ba bisa doka ba a Amurka ya karu da kusan kaso 80%.

Amurka tana aiwatar da dokoki masu nasaba da yara ‘yan kwadago, wadanda aka fitar da su yau shekaru dari 1 da suka wuce, sakamakon ci gaban zamantakewar al’ummar kasar. Bisa dokokin kasar, ba a hana yara yin aiki, sai dai kawai akwai ka’idoji kan hakan. Don haka ake hayar yara su yi aiki a wasu sana’o’i bisa dokokin.

Ban da haka kuma, Amurka ta hana yara ‘yan kasa da shekaru 14 su yi aiki a yawancin sana’o’i, amma ban da aikin gona. Alkaluman cibiyar kula da lafiyar ma’aikatan da ke aiki a gandayen noma na Amurka masu zaman kan su sun nuna cewa, yara dubu 300 zuwa dubu 800, suna aiki a gandayen noma, ciki had da ‘yan kasa da shekaru 10.

Ya zuwa yanzu, Amurka ita ce kasa daya kacal cikin kasashe mambobin MDD guda 193, da ba ta sa hannu kan yarjejeniyar kiyaye hakkokin yara ba.

‘Yan siyasar Amurka suna amfani da kayayyakin da kananan yara suka samar, tare da sa baki kan hakkin dan Adam na wasu kasashe. Lallai Amurka ta kau da kai da nuna fuska biyu, da munafunci kan hakkin dan Adam. (Tasallah Yuan)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa
Daga Birnin Sin

Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

October 8, 2025
Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare
Daga Birnin Sin

Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

October 8, 2025
Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata
Daga Birnin Sin

Kasar Sin Ta Yi Kira Ga Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Raya Harkokin Mata

October 7, 2025
Next Post
Sudan: Karin ‘Yan Nijeriya 126 Sun Iso Abuja

Sudan: Karin 'Yan Nijeriya 126 Sun Iso Abuja

LABARAI MASU NASABA

Tinubu

Tinubu Na Son A Saka Hannun Jari Da Kuɗaɗen Fansho A Ɓangaren Mai Da Iskar Gas

October 8, 2025
Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

October 8, 2025
Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

October 8, 2025
Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

October 8, 2025
Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

October 8, 2025
ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

October 8, 2025
Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

October 8, 2025
Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

October 8, 2025
A Kama Wani Likitan Bogi A Neja

‘Yansanda Sun Kama Masu Laifi 153, Sun Ƙwato Miyagun Ƙwayoyi A Jihar Jigawa

October 8, 2025
An Fara Biyan Ma’aikata Sabon Mafi Ƙarancin Albashin N70,000 A Borno

‘Yansanda Da Mutanen Gari Sun Daƙile Harin Boko Haram A Borno

October 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Exit mobile version