Connect with us

LABARAI

An Dakatar Da Dan Majalisa Bisa Zargin Zagin Kakakin Majalisar Jihar Ondo

Published

on

Majalisar jihar Ondo, ta dakatar da Mista Leonard Tomide Akinribido, da aka zaba a karkashin jam’iyyar Labour kamar yadda.

An dakatar da Akinribido ne mai wakiltar mazabar Ondo ta Yamma 1, saboda saba dokokin majalisa da zagin Kakakin Majalisa, Bamidele Oleyelogun a zauren majalisar da kuma a dandalin sada zumunta na WhatsApp.

An umurci Akinribido ya ajiye dukkan takardun aiki da ke hannunsa sannan an hana shi zuwa harabar majalisa tsawon wa’adin dakatar da shi da aka yi.
Advertisement

labarai