Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home JAKAR MAGORI

An Hako Gawa Da Harshen Zinare Bayan Shekaru 2,000

by Muhammad
February 8, 2021
in JAKAR MAGORI
1 min read
Zinare
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

An gano wata gaya mai harshen zinare wanda ta girgiza masu binciken kayan tarihi wadanda suka tono ta tare da wasu gawarwaki 15 a Masar.

Tawagar da aka kafa a tsohuwar gidan Misra, Taposiris Magna ta yi amannar cewa an cire harshen mutumin ne a lokacin da ake binne gawar kuma aka maye gurbinsa da zinariya. Ta ba wa gawar harshen zinare, an yi amannar cewa watakila sun yin hakan ne don neman gafara ga ruhin mai gawar.

samndaads

Kwarangwal din da aka adana har yanzu yana da kokon kansa, kuma mafi yawan tsarinsa jikinsa yana nan yadda yake, amma abin mamaki shine yadda aka maye gurbin harshensa da na zinariya mai walkiya a cikin bakinsa, wanda nan da nan ya ja hankalin idanun masu binciken kayan tarihi.

An sassaka akwatin gawar ne daga dutse kusan shekaru 2,000, da suka gabata. Masana sun ce, an sassaka akwatunan dutsen ne duba ga yadda mutanen ciki suka yi kama.

A tsawon shekaru goma da suka gabata na aikin hakar, kungiyar ta gano tsabar kudi da yawa a cikin haikalin ‘Taposiris Magna’ wanda ke hade da fuskar Sarauniya ‘Cleopatra BII’, wanda wata kila shekarun kaburburan ya yi daidai da mulkinta.

SendShareTweetShare
Previous Post

Yadda Na Hada Kai Da Bafulatani Wajen Sace ’Ya’yan Wana Biyu – Yaro

Next Post

An Samu Nasarar Cafke Dan Fyade Bayan Shekaru 31

RelatedPosts

Guba

Hassada Ya Sa Matata Sanya Wa Dan Kishiyarta Guba – Miji

by Muhammad
16 hours ago
0

Abdulwasiu Musa, mijin wata mata da ta sanya wa danta...

Ya Farka Mintoci Kafin Jana’izarsa

by Muhammad
16 hours ago
0

Wani matashi mai suna Kumar Marewad, dan shekara 17 daga...

An Cire Rayayyen Kyankyaso Daga Kwanyar Wata Mata

by Muhammad
16 hours ago
0

Wata mata mai suna Selbi 'yar shekaru 42 daga Chennai,...

Next Post

An Samu Nasarar Cafke Dan Fyade Bayan Shekaru 31

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version