Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home JAKAR MAGORI

An Kaddamar Da Musabakar Alkur’ani Ta Bana A Kano

by Muhammad
December 29, 2020
in JAKAR MAGORI
1 min read
Musabakar
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Daga Abdullahi Muhammad Sheka, 

 

samndaads

A ranar Litinin din nan ta 13 ga 5, 1442 Hijira, daidai da 28 ga Disamba, 2020, a ka kaddamar da musabaka ta Jihar Kano wanda taron ya gudana a karkashin Jagoranchin Mai girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje Khadimul Islam wanda mataimakansa na musamman Kan Harkokin Islamiyya Ustaz Ibrahim Inuwa Yakasai da   Shareef Ahmad Shuaibu mataimaki na musamman Kan makarantun Tsanagaya suka wakilta.

An dai gudanar da kaddamar da Musabakar Alkur’ani Ta Jihar Kano a makarantar SAS da ke  karamar Hukumar Birni da kewaye da karfe 11:00 na safe.

Daliban da ake said ran zasu fafata a Musabakar daga cikinsu ake sa ran samun wadanda  zasu wakilchi Jihar kano a Musabakar ta kasa da zata gudana a wannan jiha, wadda mai girma Gwamna Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya dauki nauyi.

A karshe wakilan na Gwamna suka yiwa daliban Kano fatan lashe Musabakar a karo na sha shida. Inji mataimakan na Gwamna Kan Harkokin tsangayu da Islamiyyu.

SendShareTweetShare
Previous Post

Nijeriya Za Ta Yi Hannun Riga Da Matsin Tattali A 2021 – CBN

Next Post

Artabun ’Yan Kungiyar Asiri Ya Ci Rayukan Mutum Biyar A Bayelsa

RelatedPosts

Huhunta

Kashin Kaza Ya Makale A Huhunta Shekara 14

by Muhammad
21 hours ago
0

Wata mata ‘yar Kasar Sin mai shekara 22 da haihuwa...

Budurwarsa

Ya Kona Budurwarsa Saboda Ta Yanke Alakarsu

by Muhammad
21 hours ago
0

Wata yarinya tana cikin halin ha'ula'i na rayuwarta bayan da...

Mari

Ya Kwashe Amaryarsa Da Mari A Taron Bikinsu

by Muhammad
21 hours ago
0

Wani ango ya mari matar sa a gaban bakin da...

Next Post
Artabu

Artabun ’Yan Kungiyar Asiri Ya Ci Rayukan Mutum Biyar A Bayelsa

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version