Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

An Kama Wanda Ya Maka Motarsa a Ofishin Jakadancin China

by
2 years ago
in WASANNI
1 min read
An Kama Wanda Ya Maka Motarsa a Ofishin Jakadancin China
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Wani mutum da ya maka motarsa a kofar shiga ofishin jakadancin kasar China da ke babban birnin Agentina, ya shiga hannu jiya litinin da daddare.

Ana gudanar da bincike akan hadarin da ya janyo kankalin yan sanda da dama a babban birnin na Agentina.

Yan sanda sun ce ba wanda ya ji rauni har shi direban motar dan shekara 24 da haihuwa.

Labarai Masu Nasaba

Wasan Damben Cin Mota: An Fara Fafatawa A Kano

Har Yanzu Ban Hakura Da Lashe Firimiya Ba, Cewar Klopp

Jakadan Chinan a Agentina baya ofishin a lokacin da hadarin ya faru.

Rahotanni na nuni da cewa an ga direban a shafukan sada zumunta ya na cewa ya na da masaniya akan COBID -19 kuma ya na neman taimakon ofishin jakadancin.

Wani na kusa da ma’aikatar hulda da kasashen waje ya fadawa kamfanin dillancin labarai na faransa, AFP, cewa direban ya tuka motarsa ne ya rafkawa kyauren kofar shiga ofishin jakandancin bayan da aka ki sauraronsa.

A wani rahotan da ba’a tabbatar ba, jaridar Buenos Aires, ta kasar ta wallafa cewa direban na neman mafaka ne a ofishin jakadancin.

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

An Kafa Dandalin Samar Da Bayanan Korona A Afrika Miliyan 600

Next Post

Dr. Fauci Ya Ce Ba a Umurcesu Su Sassauta Gwajin Korona Ba  

Labarai Masu Nasaba

dambe

Wasan Damben Cin Mota: An Fara Fafatawa A Kano

by Abba Ibrahim Wada
3 days ago
0

...

klopp

Har Yanzu Ban Hakura Da Lashe Firimiya Ba, Cewar Klopp

by Abba Ibrahim Wada
3 days ago
0

...

barcelona

Barcelona Ta Sa Hukumar La Liga Asarar Makudan Kudade

by Abba Ibrahim Wada
3 days ago
0

...

Nijeriya Ta Dakatar Da Shiga Wasannin Kwallon Kwando Tsawon Shekara Biyu

Nijeriya Ta Dakatar Da Shiga Wasannin Kwallon Kwando Tsawon Shekara Biyu

by Abba Ibrahim Wada
4 days ago
0

...

Next Post
Dr. Fauci Ya Ce Ba a Umurcesu Su Sassauta Gwajin Korona Ba   

Dr. Fauci Ya Ce Ba a Umurcesu Su Sassauta Gwajin Korona Ba  

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

Go to mobile version
%d bloggers like this: