Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

An Kashe ‘Yan Bindiga 19 a Masar

by
4 years ago
in KASASHEN WAJE, Nahiyar Afirka
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

ADVERTISEMENT

A ci gaba da fatattakar ‘yan bindiga masu takura tsirarun jinsi da mabiya wasu addinai a Masar, sojojin kasar sun ce sun hallaka ‘yan bindiga 19 masu alaka da kashe Kufdawa da aka yi ranar Jumma’a.
Kasar Masar, yau Lahadi, ta ce ta kashe wasu ‘yan bindiga 19, wadanda ake zargin su na da alaka da masu tsattsauran ra’ayin nan da su ka kashe Kufdawa 7 ranar Jumma’a, yayin da su ke kan hanyarsu ta zuwa wata majami’a a lardin yankin tsakiyar Minya.
Ma’aikatar Cikin Gidan kasar ta Masar ta ce an hallaka ‘yan bindigar ne a wata musayar wutar da aka yi da su a hamadar da ke yammacin lardin na Minya. Amma ba ta bayyana lokacin da aka yi musayar wutar ba.
Kungiyar ISIS ta dauki alhakin kai hari kan Kirista Kufdawan, to amma ba da gabatar da shaida ba.
Kirista dai kashi 10% ne na adadin mutanen kasar Masar masu yawan miliyan 100. Sun dade su na korafin kuntata masu da ake yi.

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Nijar Ta Ce Ta Fatattaki ‘Yan Ta’addan Kan Iyakar Tillabery

Next Post

Macron Ya Yaba Da Sakamakon Zaben Tsibirin Caledonia

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

by Khalid Idris Doya
3 weeks ago
0

...

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

by
4 weeks ago
0

...

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

by
1 month ago
0

...

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

by Muhammad Bashir
1 month ago
0

...

Next Post
Macron Ya Yaba Da Sakamakon Zaben Tsibirin Caledonia

Macron Ya Yaba Da Sakamakon Zaben Tsibirin Caledonia

Leave Comment

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: