Sulaiman Ibrahim" />

An Sace Jami’ar Yaɗa Labarun NIS Reshen Jihar Edo

Masu garkuwa sun yi awon gaba da jami’a mai magana da yawun hukumar shige da fice ta kasa, Nijeriay reshen jihar Edo, Bridget Esene.

Wani jami’in hukumar ya bayyana cewa an sace Mrs Esene ne a jiya Lahadi a kan hanyarta ta zuwa coci.

An bayyana cewa ‘yan bindigar sun ta bibiyar jami’ar ne Esene har zuwa yankin Igueniro, dake babban birnin jihar, inda suka fitar da ita daga motarta suka jefa ta a motarsu.

Exit mobile version