An Sako Daliban Da Aka Sace A Zamfara

Rahotanni daga jihar Zamfara sun tabbatar da cewa an ceto daliban makarantar sakandiren Jangebe da ‘yan bindiga sukayi garkuwa dasu a kwanakin baya.

Da misalin karfe biyar na safiyar yau Talata ne dai daliban suka isa fadar gwamnatin jihar inda gana da gwamna Muhammad Bello Matawalle.

Karin bayani zaizo nan gaba …..

 

Exit mobile version