Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home KASASHEN WAJE

An Soma Yin Allurar Korona A India Da Brazil

by Muhammad
January 21, 2021
in KASASHEN WAJE
1 min read
Tiriliyan
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

A yau asabar kasashen Duniya da suka hada Indiya ,Brazil sun soma allurar rigakafin cutar coronabirus zuwa al’uma.A Indiya akala mutane bilyan daya da dubu dari uku ne za su amfana da wannan allura yayinda rahotanni ke nuni cewa mutan kasar na dar-dar da wannan allurar.

Yayin gudanar da taron Kwamitin kar ta kwana na Hukumar Lafiya Ta Duniya, WHO, ya bukaci hukumomin kasashe da su gaggauta bincike mai zurfi kan sabbin nau’ikan cutar coronabirus da suke yaduwa cikin gaggawa a tsakanin akalla kasashe 50, bayan soma bayyana a Birtaniya, Afrika ta Kudu da kuma Brazil.

samndaads

A karshen taron masu ruwa da tsakin da ta jagoranta, kwamitin na hukumar lafiya yaki amincewa da kudurin wasu kasashe na tilastawa matafiya nuna shaidar karbar rigakafin Korona bayan ga na gwajin cutar kafin bazu izinin shige da fice.

SendShareTweetShare
Previous Post

Shirin Tsamo Mutane Miliyan Biyu Daga Kangin Talauci Ya Kankama – Osinbajo

Next Post

Me Zai Biyo Bayan Darewar Karajar Biden Da Faduwar Trump?

RelatedPosts

Ebola

WHO Ta Aike Da Tawaga Ta Musamman Guinea Da Kwango Don Yaki Da Ebola

by Muhammad
6 days ago
0

Hukumar lafiya ta Duniya WHO ta sanar da daukar tsauraran...

Somaliya

Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci A Gaggauta Gudanar Da Zabe A Somaliya

by Muhammad
6 days ago
0

Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci bangarorin siyasar kasar Somalia da...

Alkalai

Alkalai Nijer Sun Gargadi ‘Yan Siyasa Su Daina Anfani Da Kalaman Kabilanci

by Muhammad
1 week ago
0

Alkali mai kare muradun hukuma (Procureur de la Republikue) ya...

Next Post
Faduwar Trump

Me Zai Biyo Bayan Darewar Karajar Biden Da Faduwar Trump?

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version