Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

An Yaye Tubabbun Mayakan Boko Haram Da Suka Koyi Sana’o’i A Nijar

by
2 years ago
in KASASHEN WAJE, Nahiyar Afirka
1 min read
An Yaye Tubabbun Mayakan Boko Haram Da Suka Koyi Sana’o’i A Nijar
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Hukumomin jamhuriyar Nijar yau sun yaye mayakan boko haram 110 da aka horar da su a karkashin wani shirin sake tunanin su da kuma koya musu sana’oi a yankin Diffa, cikin su har da ‘yan Najeriya 47.

A bikin da aka yi a Goudoumari da ke da nisan kilomita 200 daga Diffa, an rantsar da tsoffin mayakan da Alkur’ani mai girma, kafin mika musu takardar shaidar kammala zama a cibiyar, tare da karbar kayan aiki dangane da sana’ar da suka koya.

Wani daga cikin wadanda aka horar Ari Mallam ya nemi gafarar iyalan sa da al’ummar Nijar da na Afirka kan yaudarar da ya ce Boko Haram ta yi musu na zuwa Jihadi, inda ya ce yanzu bukatar sa ita ce zaman lafiya da jama’a.

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Ministan cikin gida Bazoum Mohammed ya ce ranar Litinin za’a baiwa wadannan mutane 110 damar tafiya kauyuka da garuruwan da suka fito.

Ita dai wannan cibiya da aka kafa a watan Disambar shekarar 2016, ya zuwa yanzu ta horar da mutane sama da 240 cikin su har da mata da yara, wadanda suka kwashe wata 6 suna samun horo.

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Amurka Za Ta Koma Teburin Tattaunawa Da Taliban

Next Post

Al’ummar Gambia Na Makokin ‘Yan Ciraninsu Da Suka Mutu A Teku

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

by Khalid Idris Doya
3 weeks ago
0

...

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

by
4 weeks ago
0

...

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

by
1 month ago
0

...

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

by Muhammad Bashir
1 month ago
0

...

Next Post
Al’ummar Gambia Na Makokin ‘Yan Ciraninsu Da Suka Mutu A Teku

Al'ummar Gambia Na Makokin 'Yan Ciraninsu Da Suka Mutu A Teku

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: