CRI Hausa" />

An Yi Wa Shugaban Kasar Indonesiya Allurar Rigakafin COVID-19 Kirar Sin Karo Na Biyu

Bisa labarin da kafar yada labarai ta Bloomberg News ta fidda, an riga an yi wa shugaban kasar Indonesiya Joko Widodo allurar rigakafin cutar COVID-19 karo na biyu, wadda kamfanin Sinovac na kasar Sin ya samar. (Mai Fassarawa: Maryam Yang)

Exit mobile version