An Yi Wa ‘Yan Kasashen Waje Dake Kasar Sin Sama Da 200,000 Alluran Rigakafin COVID-19

Daga CRI Hausa

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Wang Wenbin, ya ce ya zuwa yanzu, an yi wa baki ‘yan kasashen waje dake zaune a kasar Sin sama da su 200,000 allurar rigakafin COVID-19.

Wang ya bayyana hakan ne a Alhamis din nan, yayin taron manema labarai da aka saba gudanarwa. (Saminu)

Exit mobile version