Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

Ana Ci Gaba Da Tsamo Gawarwaki Daga Cikin Jirgin Ruwan Da Ya Nitse A Tanzania

by
4 years ago
in KASASHEN WAJE, Nahiyar Afirka
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Yawan mutanen da suka mutu ya karu zuwa 167 an kuma ceto mutum daya da rai jiya Litinin, bayan da jirgin ruwa ya nutse a tafkin Lake Bictoria na kasar Tanzaniya ranar Alhamis.

Jami’an Tanzaniya na ci gaba da binciken cikin jirgin da ya nutse a kwana na uku, yayin da kuma aka fara gudanar da binciken yadda lamarin ya faru.

Tawagar masu bincike sun shafe yini guda suna ta ciro gawarwakin mutane daga cikin jirgin, wanda ya nitse sakamakon daukar jama’a fiye da ‘kima kamar yadda aka yi zargi, yayin da ake shiga kwana na hudu na makokin wadanda aka rasa.

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

ADVERTISEMENT

Kamfanin dillancin labaru na AP ya fitar da rahoto jiya Asabar da ke cewa, an ceto mutum daya da rai. Haka kuma kafar labarai ta Wire Serbice na cewa an ceto wani injiniyan jirgin a kusa da injin jirgin, sai dai ba bayanin halin da yake ciki.

Baban sakataren gwamnatin Tanzaniya, John Kijazi, ya fada wa manema labarai cewa jirgin yana da adadin daukar fasinja 101 ne kacal. Kuma ya ce ya bayar da izinin a kaddamar da bincike, kuma za a tuhumi wandanda suke da hannu a hadarin.

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

An Kashe Mayakan Al-Shabab 18 A Wani Harin Jirgin Sama A Somaliya

Next Post

Shugaban Kasar Guinea Na Fuskantar Tuhuma Bisa Zargin Bautar Da Yarinya

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

by Khalid Idris Doya
3 weeks ago
0

...

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

by
4 weeks ago
0

...

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

by
1 month ago
0

...

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

by Muhammad Bashir
1 month ago
0

...

Next Post

Shugaban Kasar Guinea Na Fuskantar Tuhuma Bisa Zargin Bautar Da Yarinya

Leave Comment

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

%d bloggers like this: