Bello Hamza">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home MANYAN LABARAI

Annoba A Kaduna: An Sace Mutum 42 A Birnin Gwari

by Bello Hamza
May 24, 2018
in MANYAN LABARAI
2 min read
Fasalin Kasa
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

A wani farmaki da ‘yan ta’adda suka kai a kan hanyar Birnin-Gwari zuwa Kaduna sun sace fasinjojin 42 dake a kan hanyarsu zuwa Kano a cikin awa 24.

Wani shugaban kungiyar motoci ta NURTW, a Birnin-Gwari ya bayyana wa ‘yan jarida cewa, lamarin ya faru ne da yammacin Talata zuwa safiyar Laraba.

samndaads

Shugaban kungiyar daya bukaci a sakaya sunansa ya kara bayyana cewa, “A kalla fasinjoji 42 ne aka sace a kan hanyar Birnin-Gwari zuwa Kaduna a tsakanin yammacin jiya zuwa wannan safiyar.

“A wannan Larabar da misalin karfe 8.00 na safe, wasu ‘yan ta’adda sun kama motoci uku dake dauke mutane 21 daga garin Birnin-Gwari zuwa Kuriga zuwa Kagara inda suka yi garkuwa a dajin Allah.

“Wasu daga cikin direbobin da suka arce bayan sun hango ‘yan ta’addan ne suka yi mana bayanin abin daya faru dasu.

“Ya wancin fasinjojin mata da yara kanana ne dake a kan hanyarsu zuwa Kano a lokacin da aka sace su” inji shi.

Bayanai sun  nuna cewar, an riga an sanar da hukumomin tsaron daya kamata, suna nan kuma sun fara shirin cetosu tare da hukunta masu garkuwa da mutanen.

zRecall that PRNigeria had reported actibities of armed bandits operating along Birnin-Gwari-Kaduna Highways where they  a iya tunawa, a ‘yan kwanankin nan an sace fasinjoji 107, abin daya sanya shugaban rundunar sojojin Nijeriya, Tukur Buratai ya hori sojoji dasu kawo karshen barnatar da kashe kashen rayuka da barnatar da dukiyan jama’a da ake yi a yankin a cikin makonnin uku.

A kan haka ne kungiyar direbobi ta NURTW ta sanar da ‘yan kungiyar dasu guji bin hanyar har sai an samar da cikakken tsaro a kan hanyar.

Wani jami’in kungiyar NURTW ya ce, yawanin wadanda aka sace suna tafiya ne tsakanin Arewaci zuwa Kudancin kasar nan.

SendShareTweetShare
Previous Post

’Yan Boko Haram 700 Sun Shirya Mika Wuya –Gwamnatin Nijeriya

Next Post

Matasa: Gyara Kayanka…

RelatedPosts

Bude Makarantu

Korona: Ba Ja Baya Ga Bude Makarantu – Gwamnatin Bauchi

by Bello Hamza
1 week ago
0

Daga Khalid Idris Doya, Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Bauchi ta...

Harshen Hausa

Taron ‘Waiwaye Adon Tafiya’: Masana Sun Damu Bisa Nakasta Harshen Hausa

by Bello Hamza
1 week ago
0

Akwai Damuwa Kan Yadda Zamani Ke Tafiya Da Al’adun Bahaushe...

'Yan Kwaya

Zaben Kananan Hukumomin Kano: Yadda Aka Tono ’Yan Kwaya A ’Yan Takara

by Bello Hamza
1 week ago
0

Daga Abdullahi Muhammad Sheka, Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta...

Next Post

Matasa: Gyara Kayanka…

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version