Daga Khalid Idris Doya,
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Gombe (GOSIEC) ta sanar da cewa dukkanin ‘yan takarar jam’iyyar APC a zaben Kananan Hukumomin jihar ne suka lashe kujerun da suke nema.
Da safiyar yau ne dai aka gudanar da zaben Kananan Hukumomin jihar.
Cikakken labarin na tafe.