Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

AREWA HIP-HOP: Shin Wane Ne Mawaki Classiq?

by
4 years ago
in BIDIYO
1 min read
Gwamnatin Kebbi Ta Rabawa Shugabanin Kananan Hukumomin Motocin Aiki
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Buba Barnabas, wanda a ka fi sa ni da Classiq, mawaki mai cika da salo da kyale-kyale a wakokinsa na Hausa Hiphop. Classik dan asalin garin Bauchi, ya kuma taso ne a Kano, inda ya yi karatunsa a Jami’ar Bayero da ke Kano, ya karanci Computer Science, daga bisa ni kuma ya koma Jos, don cigaba da harkokinsa na waka.

Ya yi aiki ne tare da Kungiyar “Finese Entertainment” Har na tsawon shekara biyar a bisa yarjejeniyar kwantiragi. A cikin shekarar 2018 ne kwantiraginsa ta kare, inda ya kirkiri kungiyarsa mai taken Arewa Mafiya.

Sunansa na gayu ya yi daidai da salonshi na waka, don kuwa shi ya kan yi wakokinsa ne da salo daban-daban. Za a iya ciwa a mawakan Nijeriya bakidaya zai yi wuya a samu mawaki mai salonsa.

Labarai Masu Nasaba

Zan Tsaya Takarar Dan Majalisar Tarayya Na Bakori Da Danja -Rarara

Sharhin Fim Xin ‘Akeela’

Classik shi ne matashi na farko da ya fara waka da kananan shekaru a wancan lokacin, don rahotanni sun nuna ya fara waka tun ya na dan shekara 16, ya samu karbuwa kwarai a Legas.

Kwanan nan ya fitar da wani sabon bidiyon sa mai taken “Gudu”, inda ya saka daya daga cikin shahararrun mawakan kasar nan kuma haifaffen garin Jos MI Abaga.

Shekarun baya ya yi bidiyon waka da fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau, mai taken “I Lobe U”. Haka nan daya daga cikin wakokinsa da su ka yi suna ita ce “Duniya”.

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

AREWA HIP-HOP: Tuna Baya: Ba Za A Manta Da Marigayi Lil Ameer A Arewa Hiphop Ba

Next Post

Mu Dage Har ’Yan Kudu Ma Su Yi Koyi Da Mu –Ddough Abokina

Labarai Masu Nasaba

Zan Tsaya Takarar Dan Majalisar Tarayya Na Bakori Da Danja -Rarara

Zan Tsaya Takarar Dan Majalisar Tarayya Na Bakori Da Danja -Rarara

by
7 months ago
0

...

Sharhin Fim Xin ‘Akeela’

Sharhin Fim Xin ‘Akeela’

by
11 months ago
0

...

Ashe Za Mu Ga

Sharhin Fim Din ‘Ashe Za Mu Ga Juna’

by
11 months ago
0

...

Sharhin Fim din ‘Kar Ki Manta Da Ni’

Sharhin Fim din ‘Kar Ki Manta Da Ni’

by
12 months ago
0

...

Next Post
Gwamnatin Kebbi Ta Rabawa Shugabanin Kananan Hukumomin Motocin Aiki

Mu Dage Har ’Yan Kudu Ma Su Yi Koyi Da Mu –Ddough Abokina

Leave Comment

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

Go to mobile version
%d bloggers like this: