Auren Da NaKe Muradi

Matasa wannan sashe ne na musamman da muka kirkiro muku domin bayyana

irin auren da mutum yake da muradin yi. Za a iya aiko mana da bayanai dalla-dalla kan irin auren da ake matukar son yi tun daga kan irin yarinyar da kake so ka aura ko irin saurayin da kike so ki aura, har zuwa yanayin bikin da za a yi da kuma uwa-uba zamantakewar da mutum yake fatan yi da iyalansa, daga lokacin da aka daura masa aure.
A aiko ta adireshina na email. shuaibu.yusuf@leadership.ng ko kuma a tuntube mu ta lambar waya: 08034980391 amma tes kawai ban da kira.

Exit mobile version