ADVERTISEMENT

Ba Kasafai Ake Rajistar Haihuwar Yara A Afrika Ba -Majalisar Dinkin Duniya

RelatedPosts

ADVERTISEMENT

Majalisar Dinkin Duniya ta ce, kusan rabin daukacin adadin kananan yara a nahiyar Afirka ba a yi musu rijista ba a lokacin haihuwarsu, abin da ta ce na shafar damar da suke da ita ta kai wa ga wasu ababen more rayuwa, kamar na kiwon lafiya da kiwon lafiya.

RelatedPosts

Next Post

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT