Connect with us

LABARAI

Ba Mu Son Suna Kama Mana Yaranmu Wajan Neman Abincinsu

Published

on

Shugaban kungiyar masu tafiyar da harkokin sanaar gwangwa Alaba wanda aka fi sani da suna Mustapha Usman Abega wanda yake gudanar da kasuwancin Gwangwan a Fland International Market, Alaba karan Bosuwa to jihar Legas ya bayyana rashin mamsuwarsa gameda jam’ian tsaro na jihar Legas yadda suke ci musu tuwo a kwarya wajen yawan kama musu yara a suke shiga cikin gari domin nemomasu tsofaffin robobi da rugurguzaz zun karafuna domin mayar dasu kamfani asafarta su sudawo sababbi in ji shi wannan ba karamin taimako suke ma Gwamnatin Jahar Legas ba a korarinta na tsaftace Jahar bakidaya yacigaba da cewa sannan kuma sanaarsu ta Gwangwa tana kara taimakon kasar nan ta Najeriya wajan kara farfado da tattalin arziki wajan Rodin gini da sauran Robobin da ake amfani dasu da sauran abubuwa makaman tansu a bega yakara dacewar kuma sakamakon wannan sanaar yake ganin sanrage ma Gwamnati aiki a wannan bangare na samama matasa ayyukan yi in ji shi yace ayanzu haka baisan iyakar yaran da yakoyama wannan sanaaba da yawansu sunzama manya suma suna dauke da yara a kar kashinsu don haka yace yana ganin sumafa suna ba Gwamnati gudummawa da yawa akan wannan al amari.

Mustapha Usman Abega yakara da cewar a kan hakanema ya ce yana rokon Gwamnatin taraiya tashigo cikin wannan sanaa tasu ta yan Gwangwa domin tai makamasu wajan kara bunkasa wannan sanaar akokarinsu na tai makon Gwamnati na bunkasa tattalin arzikin kasar nan da kuma Rage ma Gwamnati Nauyi wajan samar ma matasa aikin yi a duk fadin kasar nan sannan ya umurci Gwamnatin jihar Legas da ta tsawata ma ‘yan sandan Jahar Legos da kuma yan kai kai wajan kamamasu yaransu akowane lokaci yakare cewa yana rokon Gwamnatin Jahar Legos a kar kashin jagoracin Mr. Akinwunmi Ambode Gwamna mai kokari wajan kawo zaman lafiya a jaharsa yatai maka yayi masu magana su daina kama mana yaranmu.

 
Advertisement

labarai

%d bloggers like this: